Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Abba & Comrade 4+4 44 local government chapter
Manufarmu itace ataimaki matasa da sukayi gwagwarmaya kuma mu tallata ayukan yan takara.
08/03/2025
Idan muka bada shawara ana ɗauka
Masu girma Salisu Yahaya Hotoro Da Ibrahim Adam dan Allah A duba wasu daga cikin ƙungiyoyin Kwankwasiyya
Sauran sasuji daɗi domin ƙungiyoyin suna ƙoƙari A cikin wannan tsarin bayan haka kuma basu taɓa ƙorafi ba don basu samu wani abu ba, Dan Allah A duba wannan lamarin koda ba Shinkafa ba akwai abubuwan da zasu iya zuwa nan gaba kaɗan dan Allah a dubasu domin mahimmancinsu a cikin tafiyar
Mai girma mai bawa Gwamana shawara akan ƙungiyoyi Alhaji. Abdulrashid Muhd Panda dan Allah kaima ka kara bada wannan Shawarar tunda aka kafa Gwammanati har yanzu babu wani abu aa akayiwa ƙungiyoyi wanda za'ace na azo agani ne dan Allah a duba.
~ Ado Rabiu Bakwankwashe Badawa
Shugaban Qungiyar ABBA AND COMRADE 4+4 Kano State 8/3/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano
