Suleman Gano
army
29/10/2023
Su murja an zama Jan wuya, har a BUK Exam, kare ma yana da ranarsa
05/10/2023
TABBAS RAYUWAR DA TAFI AMINCI KUMA TAFI DADI.
JIYA BA YAU BÁ: Wanne Abincin Sallah Ne Ka Taɓa Kaiwa A Lokacin Ƙuruciyarka Aka Ba Ka Kuɗin Da Ba Ka Mance Ba Har Yanzu
Sannan ka taɓa yin barin abincin sallah
01/10/2023
HAPPY INDEPENDENT DAY TO ALL NIGERIAN PEOPLE, YA ALLAH KA GYARAMANA KASAR TA GADO NIGERIA DON ARZIKIN ANNABI MUHAMMADU S A W,🤲🤲🤲
30/09/2023
Yanzu muka fara RUWA DA MATAGE Alkairi
Adadin faduwar ka a rayuwa Adadin nasararka
ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH
GAWUNA FOR GOVERNOR KANO STATE, DAN KANIYAR MUTUM
20/09/2023
Alhamdulillah Masha Allah, saura kujerar
RUWA DA MATAGE zamu kwato su wallahi
17/09/2023
Assalamualaikum warah matullah ta Allah wabarakah atuhu Ina taya yan uwa murnar zagayowar watan da aka Haifi Sillar Arzukin mu.
Assalatu wassalamu Alaika Ya Rahamatullah (SALLAHU ALAIHU WASSALAM) sako daga SULAIMAN AUWALU GANO
14/02/2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gano K/gabas
Kano
