04/06/2026
Duk da sautin Muryar OMOLOGBO da ya fita na mummunar akidar shi da arewa, sun karkata hankali kan aibunta kwankwaso madadin matsalolin arewa.
(1) Shin wai masu surutun banzar nan, me s**a yi da s**a ji sautin Muryar OMOLOGBO?
(2) Gwamnoni arewa 18 da suke tallata apc, shima kishin arewa ne ya kawo hakan?
(3) Shin me gwanin ku ya yiwa arewa daya cancanci a goyi bayan shi?
(4) Idan fita ADC ya zama laifi, me yasa shiga APC bai zama laifi ba?
Munafunci sai arewa 😃
Muna bayan madugu 2027 inshallah
Yusuf Dankanjiba
OK Movement
Katsina state chapter
04/06/2026
DECEPTION OF THE HIGHEST LEVEL 😃A
Despite the release of OMOLOGBO's voice recording, which many believe exposed his negative views about Northern Nigeria, some people have chosen to focus their attention on attacking Kwankwaso instead of addressing the issues raised about the North.
(1) What exactly did those making all this noise do after hearing OMOLOGBO's voice recording?
(2) Are the 18 Northern governors promoting APC doing so out of love and concern for the North?
(3) What tangible achievements has your preferred candidate delivered for the North that make him deserving of your support?
(4) If leaving ADC is considered a crime, why is joining APC not also considered a crime?
The double standards are obvious.
We stand firmly behind our leader for 2027, In Sha Allah.
03/06/2026
Yau 3-June-2026 cikin ikon muka samu damar Kaddamar da Coordinator's na Mazabu 13 dake Kano Municipal na Kungiyar Tijjani Gandu Media Team
A karkashin jagorancin Shugaban Kungiyar Amb Hamisu Maikima an gudunar da Taronne domin kara hada Karfi da karfe domin Nasarar Hon. Tijjani Hussaini Gandu a matsayin Wakilin Karamar Hukumar Birni (Kano Municipal).
A kowacce Mazaba akwai Coordinator da Women leader da kuma Youth Leader a wannan Mazaba, in sha Allah za'a hadu ayi aiki tukuru domin domin samun Nasarar NDC daga sama har kasa.
Sanarwa daga
Amb. Hamisu Maikima
Chairman Tijjani Gandu Media Team
03/06/2026
DAN TAKARAR GWAMNAN KANO 2027 – COMRADE AMINU ABDUSSALAM GWARZO
Al'umma masu daraja na Jihar Kano, lokaci ya yi da za mu mara baya ga shugaba mai nagarta, gogewa da kishin talakawa. Comr Aminu Abdussalam Gwarzo ya shafe shekaru yana hidimtawa al'umma a matakai daban-daban na gwamnati, ciki har da zama Mataimakin Gwamnan Jihar Kano.
A yau, a karkashin jam'iyyar NDC, ya fito a matsayin ɗan takarar gwamnan Kano na shekarar 2027, domin ci gaba da kawo ci gaba, adalci da kyakkyawan shugabanci ga al'ummar jihar Kano.
Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, jagora mai hangen nesa, mai kishin talaka, kuma gogaggen ɗan siyasa wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen yi wa al'umma hidima. Muna da yakinin cewa tare da shi Kano za ta samu ci gaba mai ɗorewa, ingantaccen ilimi, bunƙasar tattalin arziki da walwalar al'umma. Mu haɗu mu mara masa baya domin gina Kano mai haske da cigaba. Gwarzo 2027, zaɓin al'umma, zaɓin ci gaba.
Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo 2027 Nagarta da Aminci.
✍️Arc Saidu Isyaku Bebeji
Kwankwasiyya Reporters
03/06/2026
ME GWANIN KA YA YIWA ALUMMA?
Basu da abinda zasu tallata Dantakarar su shine s**a fake da aibunta OBI-KWANKWASO don kada talakawa su gane basu amfane su da komai ba.
Duk sokiburitsun nan fa makiyan talakawa ne ke zullumin su kwankwaso zasu karbi kasar nan.
Allah ya raba nagari da mugu.. 🙏
Tabbas 2027 Muna nan a OK Movement inshallah
03/06/2026
Allah Sarki Peter Obi Ashe Har Masallaci Ya Gina Mana A Kano. Wannan Kishin Musulunci ne. Obi Zamu Zaba A Matsayin Shugaban Kasar Nigeria . NDC tun daga Sama Har Kasa
02/06/2026
PUBLIC ANNOUNCEMENT
KWANKWASIYYA REPORTERS – KANO SOUTH CHAIRMEN
The National Leadership of Kwankwasiyya Reporters is pleased to officially announce the duly appointed Chairmen across the sixteen (16) Local Government Areas of Kano South Senatorial District.
This appointment follows careful consultation and adherence to the guidelines set by the leadership to strengthen our structure at the grassroots level.
The appointed Chairmen and their contact details are as follows:
BEBEJI — Murtala Alhassan Kofa
08063376330
GARKO — Anas Ibrahim Nabaffa 07063473744
GAYA — Ismail Muhd Sani
08168663207
DOGUWA — Jamilu Kabiru Sa'eed
08029901899
ROGO — Abdul'aziz Haruna Hamisu
08081974920
ƘARAYE — Maharazu Dauda
08034462201
ƘIRU — Yazid Hamza
08134258823
TUDUN WADA — Hambali Musa Muhd
07075277574
RANO — Isa Yakubu Abdullahi
08148920409
BUNKURE — Abdulwahab Usman Kabir
07063170210
KIBIYA — Abubakar Adam
08100031926
TAKAI — Jamilu Alhassan Wachiyawa
09022238101
SUMAILA — Munkaila D Umar
08038289092
WUDIL — Baffa Adamu
08064578940
ALBASU — Nura Ɗanbala
08136453508
AJINGI — Comrd Ismail Abdullahi Sarki 08066744944
We congratulate all the appointees and urge them to discharge their responsibilities with dedication, discipline, and commitment to the ideals and objectives of Kwankwasiyya Reporters.
Signed:
Comrade Yusuf Dankanjiba
Acting National President
Kwankwasiyya Reporters
02/06/2026
Wannan shine zabin kanawan dabo Kuma zabin Allah.