Abba and Comrade 4+4 TV

Abba and Comrade 4+4  TV

Share

An Bude Shafin Abba and Comrade 4+4 TV a Ranar (28/06/2024) Domin Fito da Aikin Gwamnatin Jahar Kano

22/04/2025

MENENE GWAGWARMAYA ?

Nidai Umar Muazzam Lawan da farko idan kayi min tambayar menene GWAGWARMAYA kai tsaye zan baka amsa da cewa GWAGWARMAYA shine tsayuwa kan gaskiya da rikon amana gamida son tallafawa al'ummar dake bukatar taimako ta kowani janibi musamman masu bukata ta musamman.
Sannan ya zamo ka sadaukar da gabaki daya rayuwarka gurin aikin al'umma da kokarin yayewa al'umma wata damuwa data addabe su ko wayar wa da matasa kai gameda abunda zai iya zamowa illa garesu ayanzu ko anan gaba tareda dorasu a hanyar da zata inganta rayuwar su.
A takaice dai a kuma guntuwar fahimtata wannan shine GWAGWARMAYA.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


KWANAR DAKATA BEHID GIDAN FATA YANKABA KANO
Kano
700001