Comr. Tajoudeen Organization

Comr. Tajoudeen Organization

Share

Career Guidance, Youth Empowerment and Community Development

Photos from Comr. Tajoudeen Organization's post 05/02/2018

Yau 2/2/2018 Aka yaye dalibai 70 Karo na shida Wanda daliban aka koyawa wasu Man shafawa man zafi wasu kuma dinki.Shidai wannan Tallafin koyawa Maza da mata domin a rage zaman banza a cikin Al'umma kuma a muna wa mutane mahimmancin sana'a.shidai wannan Tallafin koyawa Maza da mata sana'oi ana gudanar dashi karkashin jagorancin Taimakon Tallafin His Excellency Tajuddeen Bashir Yakasai Tajo Muna godiya abisa kishin Al'umma da kakeyi Allah ya biya masa Bukatunsa ya idda nufi Ameen summa Ameen.

04/02/2018

SAKON FATAN ALKAIRI DAGA DAYA TAMKAR DA DUBU A KARAMAR HUKUMAR BIRNI

Com Tajudeen Bashir

Bayan sallama, da fatan Alkhairi, Amamadin Gamayyar kungiyoyin social media, da kungiyoyin matasa na karamar hukumar Birni, Nayiwa al'ummar karamar hukumar Fatan alkiairi. Com Tajoudeen Bashir yayi kira ga alummar wannan yanki damu duQufah akan addu'a, domin addu'a makamin mumini ce da Kuma Neman ilmi don shine Hasken rayuwa......Allah sa mudace ameen

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Yakasai
Kano
700