DAN HAUSA Fashion

DAN HAUSA Fashion

Share

DAN HAUSA Fashion (hausa native dress)

12/11/2025

YADDA ZA KAYI RAINON KAJI TUN DAGA RANA TA FARKO, AKWAI PART 2 YANA NAN TAFE INDA ZA MUYI MAGANA AKAN HANYAR DA ZA ABI TA ORGANIC DA KUMA SYNTHETIC WAJEN MUSU RIGA KAFI❤️

PART 1

wannan rubutun yana da mahimmanci sosai, dan Allah yadda na daddage nayi rubutun nan ka daddage kayi mana sharing banda rowa ❤️

Tambayar da muka bada dama ayi mana na ga wannan tambayar ya fi sau 50, so dan Allah indai ka ga post dinnan to kayi sharing saboda kowa ya samu amsa😍

KAFIN SU ZO

A share dakin da za a ajiye su kwana uku kafin su iso sai a wanke shi da izal, dettol ko virkon

Ranar da za su zo, a dimama dakin yakai 32-35 Temperature, dan Allah a sayi thermometer, kiwon kaji muke a zamanance✌️

A nemo bawon katako ba dusar ba, dusar katako tana sa kaji mura, ko da manya ne, a zuba ta a qasa sai a lullube ta da jarida ko kwali, abinda zai tsotse ruwa dai ko da na kwana uku ne, in s**a gane abinci a iya yayewa a barsu kan dusar katakon.

A sa musu iyaka mai shape din circle kar a yadda suje corner su takure, za suyi wafati.

A saita musu abin zuba ruwa dana abinci kafin su iso, a saka isashe wanda bazai sa su dinga turereniya ba.
-A samar musu da wajen shiga da fitar iska, hasken rana, kuma a kula kar dumin ya fice.

IDAN S**A ZO
-A basu glucose na awa daya su sha a ruwa kafin a basu abinci
-Sai a basu abinci sannan a kula a sa musu ido, in aka ga sun tare wajen dumi, to sanyi ya yi yawa,in aka ga sun yi nesa da dumin da aka kunna to zafi ya yi yawa, in aka ga sun barbazu ko ina akwai su, to abinda ake nema kenan, ya yi daidai❤️

Yadda za ka bar dumin
Sati na farko 32-35
Sati na biyu 30-32
Sati na uku 28-30
Sati na hudu 26-28✌️
Suna yin gashi magana ta qare.

YADDA ZA KA BASU ABINCI DA RUWA

Ka sama musu da ruwa mai kyau kullum sau biyu ko uku, kuma a dinga wanke robobin abincin da ruwan su
Ka dinga zuba musu abinci a hankali kuma kadan kadan ba wai a tare shi ba, suna cinyewa sai ka qara, kamar sau 4-6 a rana
Daga sati na biyu kuma, abincin ya zama available a wajen su
I

07/11/2025

lets welcome our new friend thanks for following our page

29/10/2023

Good evening my friends

04/08/2021
05/05/2020
11/12/2017

muna sayar da kufta kala-kala dai-dai da bukatarku.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kano