Pdp youth political forum fagge

Pdp youth political forum fagge

Share

 Tabbatar da nasarar jam’iyyar PDP tun daga matakin tarayya har matakin jiha.
 yada manufofin kwankwasiyya da wayarwa matasa kai

08/05/2020

*PDP YOUTH POLITICAL FORUM FAGGE*

Slm. Wannan kungiya tana taya members da sauran al'umar musilmi barka da shan ruwa da fatan Allah yakarbi ibadummu

Sannan muna amfani da wannan dama wajen nuna godiya ga (SULAIMAN MUHAMMAD VICE ADAMU) daya daga cikin jigo kuma makusanci ga dan majalissar jiha mai wakiltar karamar hukumar fagge a tsagin jam'i yar PDP wajen baiwa mutum 10 daga cikin wannan kungiya tallafin kayan abinci, Allah yasaka da alkhairi

Sakon godiya daga:

Abubakar Khalid Sulaiman (Secretary)

Hussaini Sama'ila Mai Omo (Welfare officer)

30/04/2020

A madadin daukacin 'yan wannan kungiya muna mika sakon taaziya ga iyalan marigayi malam OC muna addua Allah yajikansa ya kuma kula da bayansa amin

28/06/2019

Hon Nura Ali Shugaba

Mutum mai daraja Allah ya aiko da babban rabo.

28/06/2019

May your gentle soul rest in peace. BABBA Hotoro

03/05/2019

Aslm Alkm!
Ya Allah Muna Rokon Ka, Ka Azurta Mu Da Ganin Watan Ramadhan Cikin Koshin Lafia Ka Bamu Ikon Yi Maka Ibadu Da Ikhlasi Ka Karbi Ibadunmu Ka Bamu Lafia Da Zaman Lafia Ameen...
Barkan mu Da Juma'a!

03/05/2019

Alhamdulillah for everything
TGIF

25/04/2019

Abban dai Abban dai
daga yara har manya

Ya Allah kabamu nasara
Ya Allah ka tabbatarwa Abba Gida Gida kujerar Gwamnan kano
Ya Allah idan kabashi ka iya masa ya Allah

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano