Kwankwasiyya Road To Villa Insha Allah

Kwankwasiyya Road To Villa Insha Allah

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya Road To Villa Insha Allah, fagge, Kano.

09/10/2025
Photos from Kwankwasiyya Road To Villa Insha Allah's post 24/05/2024

Fitowar Mai Girma Gwamnan jihar kano H.E Abba kabir Yusuf kenan tareda Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II daga Masallaci bayan kammala Sallar juma’a.

23/12/2023

Sanarwar ta musamman!!!

Gobe Lahadi 24/12/2023 idan Allah ya kaimu akwai gangamin taren mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf da misalin ƙarfe 10 na safiya.

Za'a taro mai girma gwamna ne daga filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu Kano inda za'a ɗunguma zuwa filin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata.

Ana gayyatar kowa da kowa zuwa wajen wannan tare.

28/11/2023
22/09/2023

Sen. Engr. Rabiu Musa Kwankwaso.

His Academic records are without dents.
His integrity is impeccable.
His administrative records are unmatched.
His character is unquestionable.
His leadership qualities are top notch.
His legacies speaks volumes

Photos from Kwankwasiyya Road To Villa Insha Allah's post 27/08/2023

"Kai tsaye daga masallacin Idi...

Mun ga hegen da ya fito yi wa gwamnati zanga-zangar da ku ka kasa yi a gindin Akwatu...

Ana k**a mutum sai Ƙiru, domin ba za mu yarda a zo a yi wa ƴan Kasuwa sace-sace bah! 🥱

26/08/2023

BREAKING NEWS....

Gobe Lahadi 27/8/2023 Akwai ziyarar Aiki da wasu daga cikin jami'an Gwamnatin jihar Kano zasuyi Zuwa filin Eidi na ƙofar mata Daga nan kuma zasuyi tattaki zuwa stadium ta sani Abacha domin Duba Ayyukan gyaran wannan stadium da Gwamnati takeyi.

Saboda Haka Ana umartar Al'umma masu Ababen hawa dasu kewaye bin waƴannan tituna saboda chunkuson Al'umma Daga ƙarfe 7:00 na safe zuwa karfe 7:00 na yamma.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Fagge
Kano
3031