11/10/2024
Construction 🚧 of Classrooms at Sabon Layi Primary School, Bichi Local Govt, Kano State.
Domin yada ayyukan me girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf.
11/10/2024
Construction 🚧 of Classrooms at Sabon Layi Primary School, Bichi Local Govt, Kano State.
04/10/2024
A masu rike da madafin iko a jihar Kano zamuci gaba da kare martabar wannan bayin da guda uku tare da bayyana irin kokarin da suke wajen sauke nauyin da aka dora musu✊
Abba K Yusuf Kano State Governor
Rufai Hanga RH Senator Kano central
Idris Dankawu kumbotso representative
Dama kullum muna kawo ayyukan me girma gwamna ba dare ba rana insha Allahu yanzu zamu fara kawo irin ayyukan da Sanatan Kano Ta Tsakiya yakeyi da irin ayyukan da dan majalisar tarayya me wakiltar karamar hukumarmu ta KUMBOTSO Hon Idris Dankawu yakeyi da wanda zaiyi anan gaba.
Allah yayi muku jagora🙏❤️🙏
Malam Musa Rafin Kuka ✍️
❤️⚪❤️⚪❤️⚪❤️⚪❤️
26/09/2024
Ongoing construction of 11km rural access road from
Dambatta to Diggol Village.
.
An fara cire poles din Streetlights din Zoo road. Za’asa na Solar nan da yan kwanaki.
.
24/09/2024
Renovated Classrooms at Dingim Special Primary School, Minjibir Local Govt, Kano State.