Muhamud Sani Madawakin Gini

Muhamud Sani Madawakin Gini

Share

Sabi da dimbin aiyukan da ya yiwa mutanen karamar hukumarsa a wancan lokacin suke cewa da shi BUHARIN DALA. Na cewa ba zai fito takarar komai ba.

Mahamuda Sani M/Gini dan siyasa ne da ya reke shugaban karamar hukumar Dala da ke daya daga cikin kananan hukumumomin dake kano ta tsakiya, a shekarar 2003 zuwa 2007. Mutanen karamar hukumar Dala sun ta neman ya sake fitowa takarar wannan kujera tasa don ya cigaba da yin manyan aiyukan more rayuwa da gina dan Adam da ya ke yi a wannan karamar hukumar. Mahamuda Sani ya amsawa mutanen karamar hukuma

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano