Muna kira ga Baba Ganduje da prince Abdullahi Abbas su bamu Engr. Abba Bichi a matsayin dan takarar gwamnan jihar kano 2027
Engr.Abba Bichi Call to Serve Kano State 2027
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr.Abba Bichi Call to Serve Kano State 2027, Political organisation, Kamo Plaza. No88A Upper New Market Road, Kano.
18/02/2025
17/02/2025
Engr.Abba Bichi Call to Serve Kano State 2027
Maigirma Danmajalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Bichi Kuma Shugaban Kwamitin kasafin Kudi Na Majalisa Hon Dr Abubakar Kabir Abubakar Bichi Ya Bayarda Tallafin Kekunan Dinki Da Inijinan Markade Ga Mata da Maza Masu Irin Sana'ar Na Karamar Hukumar Bichi Su Dari Da Sittin Da Shida (166) Domin Su Dogara Da Kansu.
An tsara Rabon Tallafinne, Kowace mazaba goma Sha daya da muke dasu, an Dauko Teloli Biyar Maza, Biyar Mata SU kuma (Inajinan markade ) Yayinda cikin gari da kuma Bichi ta waje aka ware musu Suma wani adadi.
Acikin Bayanin da Hon Muktar Bagudu ya gabatar, yace Sun sauya sabon Salone na zabo Maza Teloli saboda bukatar da Ake da ita na laakari da cewa, Mafi yawancin lokuta idan akazo yin Irin wannan Empowerment din, Iyayayenmu Mata ne kadai suke amfana Musamman Bangaren Keken dinki, alhalin da akwai Maza ma wadanda sun kasance Teloli ne. Wannan ce tasa a wannan Karon akayi gyara.
Akarshe Hon Sule Abdu Ara ya shawarci wadanda s**a amfana da Kada SU kuskura SU siyarda Wadannnan Kekunan Dinkin da inajinan markaden saboda chanchantarsu aka gani aka zabosu Domin Samar musu da cigaba akan Sana'arsu.
Maigirma Danmajalisar Tarayya yayi musu fatan Alheri ta hannun SLA Sabo iliyasu Saye Wanda shine ya jagoranci Kaddamar Bayarda tallafin, Yana Mai cewa Bazaa dadeba Wani Katoton shiri zai gangaro Daga Maigirma Danmajalisar Tarayya Wanda kusan kowama zai samu tagomashi.
Alh Gambo Ibrahim Tinki, Hon Muhammed Ado da sauran Maaikatan Maigirma Danmajalisar Tarayya na Daga cikin manyan Baki.
Anyi taro lafiya an tashi lafiya.
Eye witness 👁️
Kamalu Ibrahim Namowa
Mataimaki Na Musamman Ga Maigirma Danmajalisar Tarayya. 16/02/2025
Abba Bichi Media Team Kano State - ABMT
13/02/2025
ENGR.ABBA BICHI CALL TO SERVE KANO STATE
2027
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kamo Plaza. No88A Upper New Market Road
Kano
