Majalisar zartarwar jihar Kano ta aminta da gina gidaje guda 50 akowacce karamar hukuma guda 36, banda kananan hukumomi dake cikin birnin Kano.
Wayannan gidaje za’ayi sune akawatasu kuma asiyarwa da mutanan wannan Karamar hukuma cikin rahusa damin bunkasa wayannan kananan hukumomi dasuke wajen Birni.
Abban kanawa
WANNAN SHAFI AN BUDE SHI DON TALLATA MANUFOFI DA AKIDU NA GWAMNATIN ABBA GIDA GIDA
31/10/2025
4+4 da yardar Allah
Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kano

31/10/2025