Dr Nafiu Sankara Online Tv

Directions

Dr Nafiu Sankara Online Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr Nafiu Sankara Online Tv, Political organisation, Kano.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC,ta tabbatar da sunan Nafiu Danladi Sankara A matsayin wanda zayyi takarar Sana...
02/08/2026

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC,ta tabbatar da sunan Nafiu Danladi Sankara A matsayin wanda zayyi takarar Sanator Kano Central A Jamiyyar PDP a zaben 2027.

A Har Gobe Muna Sake Kira Ga Alumma Dasu Fito Kansu da Kwarkwarsu Su Zaɓi Dr Nafiu Danladi Sankara kodan Goben Yaransu da Iyayensu Allah yabamu ikon ZaɓenShuwagabanni Nagari A 2027

Dr Nafiu Danladi Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

Boom 💥💥 Al’ummar Ƙananan Hukumomi Sassa Daban Daban Se Sake Ammar Suke Da Tafiyar Dr Nafiu Danladi Sankara Wannan Wani T...
20/07/2026

Boom 💥💥 Al’ummar Ƙananan Hukumomi Sassa Daban Daban Se Sake Ammar Suke Da Tafiyar Dr Nafiu Danladi Sankara Wannan Wani Taro Akayi Na Magoya Baya Daga Ƙaramar Hukumar Gezawa Dandazon Alummar Se Sake Karɓar Tafiyar Ɗan Takarar Senator Kano Central Seke.

Dr Nafiu Danladi Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

“Allah Ga Bawanka Allah Yanda Yake Farantawa Bayinka Allah Kasake Faranta Masa Katabbatar Masa Da Kano Central Ya Allah ...
17/07/2026

“Allah Ga Bawanka Allah Yanda Yake Farantawa Bayinka Allah Kasake Faranta Masa Katabbatar Masa Da Kano Central Ya Allah Awajenka Muke Mena Kuma Kaine Me Bada Mulki Ga Wanda Kaso Ya Allah.

Allah Kasan Wanda Yafi Chanchanta Ya Allah Kabawa Dr Nafiu Danladi Sankara Senator Kano Central Allah Badan Yafi Kowa Ba Ya Allah Kafimu Sanin Halayanshi.

Dr Nafiu Danladi Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

ALJANNA ME MASOYA DA YAWA Jama’a Assalam’alaikum Watoh Jama’a Akoda Yaushe Siyasar Gidan DrNafiu Danladi Sankara Sake Bu...
17/07/2026

ALJANNA ME MASOYA DA YAWA

Jama’a Assalam’alaikum Watoh Jama’a Akoda Yaushe Siyasar Gidan DrNafiu Danladi Sankara Sake Bunkasa Take Sakeyi Alumma Sassa Daban Daban Sake Amanna da. Tafiyar Gidan Dr Nafiu Suke Alumma Sunfara Gane Masoyinsu Na Hakika Allah Yakawo shi
Fatan mu Allah Yabbatar Da Wannan Kujera Ta Kano Central 2027 In Sha Allah

Dr Nafiu Danladi Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

A wata hira ta musamman da dan takarar sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar PDP, DrNafiu Danladi Sankara ya yi da Explore...
15/07/2026

A wata hira ta musamman da dan takarar sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar PDP, DrNafiu Danladi Sankara ya yi da Explorer Hausa, ya ce, batun sace yara ya fi muni karkashin shugabancin Bola Tinubu idan aka kwatanta da lokacin mulkin Goodluck Jonathan na PDP.

Dr Nafiu Danladi Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

“ Siyasa Dai Dai Da Zamani Yan Adai daita Sahu Ma Suna Bayan DrNafiu Danladi Sankara  Saboda jajirtacce Warsa Ta Ganin Y...
14/07/2026

“ Siyasa Dai Dai Da Zamani Yan Adai daita Sahu Ma Suna Bayan DrNafiu Danladi Sankara Saboda jajirtacce Warsa Ta Ganin Yataimakawa Al’ummarsa Mutanan Kano Central

Dr Nafiu Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

12/07/2026

Boom💥💥”Tun kafun a yi zabe Gawuna da Shekarau sun gama faduwa - Sankara

Dan takarar kujerar sanatan Kano ta tsakiya a jam'iyyar PDP. Dr Nafiu Danladi Sankara ya ce wadanda ke neman kujerar da yake son darewa irinsu tsohon gwamnan jihar Ibrahim Shekarau da kuma Nasiru Gawuna sun san sun fadi, shi ya sa basu damu da neman kuri'a a wajen mutane ba.

Dr Nafiu Danladi Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

11/07/2026

I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Boom💥💥” Angudanar da Taron Jaddada Goyon Baya Ga Dr Nafiu Danladi Sankara A Mazaɓar Garin Babba Dake Ƙaramar hukumar Gar...
11/07/2026

Boom💥💥” Angudanar da Taron Jaddada Goyon Baya Ga Dr Nafiu Danladi Sankara A Mazaɓar Garin Babba Dake Ƙaramar hukumar Garin Malam.

Masoya Sun Nuna Farin Ciki Sosai Duba Da Yadda Ake Gudanar da Siyasa Amma anbarsu Agefe Kamar Ba yan Gari Ba.

Dr Nafiu Danladi Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

11/07/2026

Assalam’alaikum Ina Yiwa Kowa barka da Wannan Lokaci Tare da Dukkan Girmamawa da Fatan Alkhairi Ga Al’ummar Kano Central.

Ina Sake Jaddada Matsaya Ta da Cikakken Goyon bayana Akan Tafiyar DrNafiu Danladi Sankara A Matsayin Jagora Kuma Wakilinmu Na Ga A Majalissar Dattawan Ƙasa In Sha Allah.

Ina Kira Ga Ɗaukacin Al’umma da Masu Kishin Jahar Kano Damu Haɗa Ƙarfi da Ƙarfe Domin Ingantacciyar Tapiya Domin Samun Ingantaccen Shugabanci A Kano Ta Tsakiya.





Dr Nafiu Danladi Sankara Online Tv
Gobe Ta Allah Ce

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Nafiu Sankara Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share