Move Forward Together Tudun Murtala

Directions

Move Forward Together Tudun Murtala Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Move Forward Together Tudun Murtala, Political organisation, Tudun Murtala, Kano.

TATTAUNA MUHIMMAN BATUTUWA✊🏻Ƙungiyar Move Forward Together Tudun Murtala (MFT) ta gudanar da taro na musamman da wasu da...
01/10/2026

TATTAUNA MUHIMMAN BATUTUWA✊🏻

Ƙungiyar Move Forward Together Tudun Murtala (MFT) ta gudanar da taro na musamman da wasu daga cikin mambobinta cikin cikkaken haɗin kai da fahimtar juna, domin tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi samar da ci gaba mai dorewa a unguwarmu ta Tudun Murtala da Ƙaramar Hukumar Nasarawa baki ɗaya💪💪💪

Allah Ya mudace baki daya🤲🏻

AKY / MD — WANNAN NE TSARIN MU! ✊🔥Da yardar Allah, za mu ci gaba da tafiya tare domin nasara. 🤲Abba Kabir Yusuf— Gwamnan...
30/09/2026

AKY / MD — WANNAN NE TSARIN MU! ✊🔥

Da yardar Allah, za mu ci gaba da tafiya tare domin nasara. 🤲

Abba Kabir Yusuf— Gwamnan Kano mai hawa biyu ❤️
Muhammad MD Hassan— Nasarawa taka ce! 💪✊

MOVE FORWARD TOGETHER
Insha Allah, nasara ce burinmu. 🤲❤️

Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris

A yau, 29/09/2026, Mai Girma Ɗan Takarar Majalisar Jiha na Ƙaramar Hukumar Nassarawa a ƙarƙashin tutar Jam’iyyar APC, Ho...
29/09/2026

A yau, 29/09/2026, Mai Girma Ɗan Takarar Majalisar Jiha na Ƙaramar Hukumar Nassarawa a ƙarƙashin tutar Jam’iyyar APC, Hon. Muhammad MD Hassan ya gwangwaje Assistance Welfare APC Nassarawa, Aminu Tudun Murtala, na mazaɓar Tudun Murtala, da sabon mashin hawa kirar UD Daylong.

🤝 Wannan na daga cikin abubuwan da ke nuna kulawa da goyon baya ga masu fafutuka da magoya baya.

MD HASSAN 2027 — Alkairi ga Al’umma. ✊💪❤️
Move Forward Together Tudun Murtala
Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris

A yau, 28 ga Satumba, 2026, Mai Girma ɗan takarar kujerar Majalissar Jiha na Ƙaramar Hukumar Nassarawa, Hon. Muhammad MD...
28/09/2026

A yau, 28 ga Satumba, 2026, Mai Girma ɗan takarar kujerar Majalissar Jiha na Ƙaramar Hukumar Nassarawa, Hon. Muhammad MD Hassan ya bai wa mata guda ɗari (100) daga mazaɓar Gama kyaututtuka daban-daban.

Kyaututtukan sun haɗa da:

- Mata 40 — an ba su kuɗaɗe domin su fara ko ƙarfafa sana’o’insu.
- Mata 40 — an ba su atamfofi da sauran kayayyakin mata.
- Mata 20 — an ba su wayoyin hannu kirar Android.

An gudanar da taron rabon kyaututtukan ne a Unguwar Gama, Yan Balangu, Layin Asibitin Sani Bello, kan titin gidan Hon. Mb Aliyu Gama.

Allah Ya sanya wannan taimako ya zama alheri ga waɗanda s**a amfana. 🤲🏻

A yau litini, 28/09/2026, ɗan takarar Majalisar Jiha a Karamar Hukumar Nassarawa, Hon. Muhammad MD Hassan ya gwangwaje ’...
28/09/2026

A yau litini, 28/09/2026, ɗan takarar Majalisar Jiha a Karamar Hukumar Nassarawa, Hon. Muhammad MD Hassan ya gwangwaje ’yan gwagwarmaya mutum huɗu daga Mazabar Hotoro Kudu, Tudun Murtala da Kwaji, da sabbin mashinan hawa.

Wannan kyakkyawan al’amari ya nuna kulawa da ƙaunar da yake yi wa ’yan gwagwarmaya. ❤️💪🏻

Nasir Isah

A YAU LAHADI 27/09/2026DAN TAKARAR MAJALISAR JIHA A KARAMAR HUKUMAR NASSARAWA, HON.Muhammad MD Hassanya gwangwaje mai ɗa...
27/09/2026

A YAU LAHADI 27/09/2026
DAN TAKARAR MAJALISAR JIHA A KARAMAR HUKUMAR NASSARAWA,
HON.Muhammad MD Hassan

ya gwangwaje mai ɗaukar masa hoto, Khalid Haladu Muhammad, tare da abokin aikinsa da filaye a matsayin tallafi da ƙarfafawa.
Allah Ya saka masa da alkhairi, Ya ƙara masa arziki da nasara.

MD HASSAN ALKAIRI NE
Move Forward Together Tudun Murtala
Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris
post

🔥 JAGORORI MASU KISHIN AL’UMMA! 🔥Abba Kabir Yusuf da Hon. Muhammad MD Hassan— sunan jagoranci, mutunci da jajircewa.A du...
25/09/2026

🔥 JAGORORI MASU KISHIN AL’UMMA! 🔥

Abba Kabir Yusuf da Hon. Muhammad MD Hassan— sunan jagoranci, mutunci da jajircewa.

A duk inda aka ambaci ci gaba, haɗin kai da kishin al’umma, muna alfahari da kasancewa tare da ku. 💪🏽

Zabi mai ƙarfi, murya mai ƙarfi, fata mai ƙarfi!
✊🏽 Abba Kabir Yusuf & Hon. Muhammad MD Hassan — SU NE ZABINMU!

ZAMU YI NASARA, IN SHA ALLAH! 🏆🤲🏽

ALHAMDULILLAH! 🤲❤️Cikin wannan dare, ƙungiyarmu mai albarka ta Move Forward Together Tudun Murtala ta samu baƙuncin wasu...
24/09/2026

ALHAMDULILLAH! 🤲❤️

Cikin wannan dare, ƙungiyarmu mai albarka ta Move Forward Together Tudun Murtala ta samu baƙuncin wasu matasa daga Mazabar Tudun Murtala, Ramin Gemu, waɗanda s**a zo domin nuna goyon bayansu ga ɗan takarar Majalisar Jiha a Ƙaramar Hukumar Nasarawa, Hon. Muhammad MD Hassan da kuma jam’iyyar APC gaba ɗaya.

Muna godiya matuka bisa wannan ƙauna da goyon baya. Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara haɗa kanmu, kuma Ya ba mu nasara a zaɓe mai zuwa. 🤲❤️💪

MOVE FORWARD TOGETHER ✊🏻

MD HASSAN 2027

ALHAMDULILLAH, CIKIN IKON ALLAHYau, Mai Girma Halastaccen Ɗan Takarar Majalisar Jaha na Ƙaramar Hukumar Nasarawa, ƙarƙas...
24/09/2026

ALHAMDULILLAH, CIKIN IKON ALLAH

Yau, Mai Girma Halastaccen Ɗan Takarar Majalisar Jaha na Ƙaramar Hukumar Nasarawa, ƙarƙashin tutar Jam’iyyar APC, Hon. Muhammad MD Hassan ya biya kuɗi kimanin Naira Dubu Dari Hudu da Tamanin (₦480,000) domin gudanar da aikin tiyata ga wata yarinya mai kimanin shekaru biyar.

Yarinyar tana fama da matsalar hanji, inda hanjin nata yake waje tare da fitar da bayan gida. Alhamdulillah, an samu damar tallafa mata domin samun kulawar lafiya da aikin da take buƙata.

Allah Ya saka masa da alheri, Ya ba yarinyar lafiya da sauƙi.

Move Forward Together Tudun Murtala
Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris

🕊️ JANA’IZA A UNGUWAR GAMAMai Girma Hon. Muhammad MD Hassan ya halarci jana’izar marigayi Alhaji Dan Ladi, SSA Medical O...
24/09/2026

🕊️ JANA’IZA A UNGUWAR GAMA

Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan ya halarci jana’izar marigayi Alhaji Dan Ladi, SSA Medical Outreach na Gwamnan Kano, wanda Allah Ya yi wa rasuwa jiya Laraba a Unguwar Gama.

Muna roƙon Allah Ya jiƙansa da rahama, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya sa Aljannar Firdausi ce makomarsa, Ya kuma bai wa iyalansa, ‘yan uwa da abokan arziki haƙurin rashinsa.

Move Forward Together 🤲🏻🕊️

Address

Tudun Murtala
Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Move Forward Together Tudun Murtala posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share