Aisha Dikko Radda

Aisha Dikko Radda

Share

Happiness is free✨✨❤️

14/04/2026

GOVERNMENT HOUSE, KATSINA

PRESS RELEASE

Hajia Maijeddah’s Passing Leaves a Deep Vacuum That Will Be Greatly Felt – Gov. Radda

* Mourns Death of Chief of Staff’s Wife

Katsina State Governor, Malam Dikko Umaru Radda, has expressed profound sorrow over the passing of Hajia Hauwa (Maijeddah) Abdulkadir Mamman Nasir, the wife of the Chief of Staff to the Governor of Katsina State.

Hajia Hauwa passed away on Tuesday evening in Kano after a brief illness.

The Governor described the deceased as a woman of remarkable humility, strong moral character, and exemplary interpersonal relationships.

He noted that she was widely respected by family members, friends, and all who had the privilege of knowing her.

Governor Radda said her death is not only a painful loss to the Chief of Staff and the bereaved family but also to the wider circle of relatives, friends, and associates.

He added that her passing has created a deep vacuum that will be greatly felt.

"Her passing is a great shock and a painful loss to us all. We pray Almighty Allah to forgive her shortcomings and grant her eternal rest," the Governor stated.

The Governor also extended his condolences to Hon. Abdulkadir Mamman Nasir, the entire family, relatives, friends, and associates of the deceased, praying that Allah (SWT) grant them the strength, patience, and fortitude to bear this irreparable loss.

He further prayed that Almighty Allah forgive the deceased, expand her grave, and grant her Aljannatul Firdaus.

The funeral prayer (Janazah) is scheduled to hold on Wednesday, 15th April 2026, at 1:00 p.m., after the Zuhr prayer, at the GRA Mosque.

Photos from Aisha Dikko Radda's post 14/04/2026

HOTUNA:

Yadda gwamna Dikko Radda ya jagoranci tarbar gawar marigayiya Maijidda Abdulkadir Mamman Nasir, matar shugaban ma’aikatan gidan gwamnati bayan isowarsu daga Kano.

Gobe Insha Allah zaa gudanar da janazarta karfe 1pm a masallacin GRA..

14/04/2026

Mashah Allah🥰🥳❤️

14/04/2026

Mashah Allah🥳❤️💯

14/04/2026

Mashah Allah🥰💯

13/04/2026

Baba Masari🥳❤️💯

13/04/2026

Mashah Allah

Photos from Aisha Dikko Radda's post 13/04/2026

Gwamna Radda Ya Bada Kyautar Naira Miliyan 10 ga ’Yan Wasan Kuragu na Katsina Bayan Nasarar Gasar Kasa da S**a Samu

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, PhD, ya bai wa ’yan wasa da jami’an da s**a wakilci jihar a gasar National Para Games karo na uku da aka kammala a Abuja kyautar kuɗi ta Naira miliyan 10.

Gwamnan ya sanar da bayar da kyautar ne lokacin da ya karɓi tawagar a Gidan Gwamnati da ke Katsina, bayan rawar da s**a taka inda jihar ta zo a matsayi na 13 a faɗin ƙasa.

Da yake gabatar da tawagar, Kwamishinan Matasa da Wasanni na jihar, Engineer Surajo Yazid Abukur, ya bayyana cewa Katsina ta fafata a fannoni daban-daban da s**a haɗa da Para Soccer, Para Shooting, Para Cycling, Para Athletics da Para Powerlifting. Ya yaba da yadda ’yan wasan s**a nuna ƙwarewa, jajircewa da ɗabi’a nagari a duk tsawon gasar.

Ya kuma bayyana cewa matashin ɗan wasan tseren keken guragu mai shekaru 18, Hamza Abdulmumini, an gayyace shi zuwa sansanin ƙasa domin wakiltar Nigeria a gasar All African Games mai zuwa. Haka kuma, an zaɓi ’yan wasan Para Soccer biyar daga Katsina cikin tawagar ƙasa.

Kwamishinan ya danganta wannan nasara da goyon baya da zuba jari da gwamnatin Gwamna Radda ke yi a harkar wasanni, tare da roƙon a samar da ƙarin kyaututtuka, horas da ƙarin masu horaswa da jami’an gudanarwa domin ƙarfafa fannin wasanni a jihar.

A nasa jawabin, Gwamna Radda ya taya ’yan wasan murna bisa yadda s**a ɗaga martabar Katsina, tare da sake jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da tallafa wa harkar wasanni a matsayin hanya ta bunƙasa matasa, gano baiwa da inganta haɗin kai. Ya buƙace su da su ci gaba da jajircewa tare da tabbatar musu da cikakken goyon bayan gwamnati.

MS Ingawa
SSA, Media & Strategy
Katsina State Government
April 13, 2026.

13/04/2026

Mashah Allah🚶🐪☺️

12/04/2026

Alhamdulillah.
Baba Buhari, yana cikin ni’imar Allah.
An ce wani ya yi mafarki ya gan shi a Aljannah, hakan ya sa ni farin ciki matuƙa.

Hakika, wannan ita ce addu’ar da kowane Musulmi yake yi wa ɗan’uwansa bayan rasuwarsa.

12/04/2026

Follow my sister Afrahh Dikko Radda

Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Katsina
Katsina
082538