Ancema Comrade Yaturo Magabatanshi Segashi Yaciko Mota 3 Da 'Yan ALUTA😀😂😂
Katsina PDP Singers Forum
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katsina PDP Singers Forum, Government Organization, Katsina State PDP headquarter, Katsina.
Salam, may ALLAH protect u & ur family 4rm all form of evil, bless u with full time of success & best moments of life. Ameen
Barka da shan Ruwa
23/11/2021
'Yan bindiga sun kashe mutane 11 a sabon harin Batsari Akalla mutane 11 aka tabbatar da mutuwar su, yayin da wasu da dama s**a samu raunuka lokacin da ‘Yan bindiga s**a kai hari garin Batsari dake Jihar Katsinan Najeriya yammacin jiya, inda s**a dinga bi…
23/11/2021
23/11/2021
INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN
Budurwa Ta Rasu Sakamakon Hatsarin Kurkura A Katsina
Allah Ya Yi Wa Sa'adatu Sani Muhammad Rasuwa Sakamakon Hatsarin Kurkura/Keke Napep Daga Cibiyar Kasuwanci Ta Green House Zuwa Kofar Keke A Cikin Garin Katsina.
Za'a Yi Jana'izarta Yau Litinin Da Misalin Karfe 10:00 Na Safe Bakin Sulhu Chemist.
Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!
We Stand For Honouble Salisu Yusuf Magjiri For Second Term PDP Chairman Party Katsina on this Upcoming PDP Congress 2020 we Appreciate Your Hardwork And Leadership U Are A Man Of Integrety A true Leader Who Lead By Example Allah Ya Maimaita BABAH MAJIGIRI KOWA YABI
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Katsina State PDP Headquarter
Katsina
8980
