29/05/2026
Fatan Alheri Comrd Aliyu Sayyadi Ya'u Batagarawa Allah Ubangiji yayi Jagoranchi Allah ya bada Nasara.
Mobilizations and awareness
29/05/2026
Fatan Alheri Comrd Aliyu Sayyadi Ya'u Batagarawa Allah Ubangiji yayi Jagoranchi Allah ya bada Nasara.
28/05/2026
Barka da Sallah Dattijon Arziki.
22/05/2026
Maiba Dan Majalissar Dokoki ta Jahar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa Shawara akan Kafar Sadarwa ta Zamani Watou Social Media Hon Muzambil Gide Batagarawa ya karbi Bakuncin Dan Takarar Majalissar Dokoki ta Jahar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa a Kalkashin Jam'iyar PDP Hon Usman Sada Tsanni
Hon Usman Sada Tsanni ya Ziyarci Hon Muzambil Gide Batagarawa domin Duba Lafiyarsu Sakamakon Accident da yayi jiya da Dare Hon Sada Tsanni yayi Addu'ar neman lafiya ga Hon Muzambil Gide Batagarawa tare da Yan Tawagarsa da niyar Allah ya bashi lafiya Allah kuma yasa z***r jiki ce
Ina godiya sosai Hon Usman Sada Tsanni Allah yabar Zumunchi.
20/05/2026
Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Allah Ina godiya da ni'imar da Kayiman Allah ya Kara rufa mana Asiri Duniya da Lahira.
15/05/2026
Sikari Bakai Farin Banza ba Dan Mutum Shagumba Dambu mai hawa hudu Allah ya Karama lafiya da Nisan Kwana ko gobe Al'ummar Karamar Hukumar Batagarawa Suna Alfahari dakai.
08/05/2026
Maigirma Dan Majalissar Dokoki ta Jahar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa Hon Tukur Iliyasu Shagumba ya karbi Bakuncin Jajartatun Matasa Yan Gwagwarmaya na cikin garin Batagarawa
Matasan sun Jajantama Hon Tukur Iliyasu Shagumba akan rashin samu Tikiti na Tsayawa Takara a Zaben 2027 Sannan sun Kara tabbatarma Hon Tukur Iliyasu Shagumba cewa haryanzu Suna tare dashi kuma sai abinda yace
Sannan Matasa kun Kara Jaddada godiyarsu Hon Tukur Iliyasu Shagumba akan Kyautar mashi da yaba daya daga cikin Yan Gwagwarmayar Siyasar Karamar Hukumar Batagarawa kuma S'S'A Media nashi Watou Hon Muzambil Gide Batagarawa
Hon Shagumba ya godema Matasa Yan Gwagwarmaya dake cikin garin Batagarawa Bisa wannan Ziyarar da s**a Kawo mashi sannan ya Kara jinjina masu akan kokarin da suke a koda yaushe domin ganin Nasarar Shi da kuma Nasara Jam'iyar Apc
Hon Tukur Iliyasu Shagumba yaci gaba da cewa Shi Mulki na Allah ne kuma Yana badashi a lokacin da yaso kuma Yana karfarsa a lokacin da yaso Dan haka Yana godiya da Allah bisa damar da ya bashi Sannan ya Kara Tabbatarma Al'ummar cewa Shi haryanzu Yana cikin Jam'iyar Apc
DAGA
Hon Muzambil Gide Batagarawa S'S'A Media to the Hon Tukur Iliyasu Shagumba Dan Majalissa mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa
Date 08/05/2026.
28/04/2026
Tare da Babban Yaya Mai ba Gwamnan Jahar Katsina Malam Dikko Umar Radda PhD Shawara akan Makarantun Allo da kuma yaran da Basu zuwa Makaranta Watou Hon Tasi'u Dahiru Dandagoro PhD.
27/04/2026
Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Hon Tukur Iliyasu Shagumba dai.
26/04/2026
Maiki mai hangen Nesa Hon Dr Tasiu Dahiru Dandagoro.