GMTD

Call Directions Contact the organization

GMTD Official Page of GMTD Chairman, Engr. Muttaqha-Rabe Darma, PhD — Honourable Minister of Housing and Urban Development.

05/10/2026
Yanzu haka wakilan Engr. Dr. Muttaqha Rabe Darma Minister of Housing and Urban Development sun iso kaita Local Governmen...
05/10/2026

Yanzu haka wakilan Engr. Dr. Muttaqha Rabe Darma Minister of Housing and Urban Development sun iso kaita Local Government domin gudanar da rabon tallafin sana’a kashi na biyu.
(Batch 😎
Wannan tallafi yana karkashin tsarin da ake bi kai tsaye zuwa wajen da mutum yake gudanar da sana’arsa, inda za a ba shi tallafin kuɗi har ₦30,000 domin ƙarfafa sana’arsa da taimaka masa wajen bunƙasa harkokin kasuwancinsa.

Muna godiya da wannan kokari, tare da addu’ar Allah Ya saka wa Engr. Dr. Muttaqha Rabe Darma da alheri, Ya ƙara masa ikon tallafa wa al’umma.

Arumy Yandaki
MRD media team.

Alh. Ibrahim Kabir Masari ne ya hana ’yan majalisar da s**a rasa Tikitin tsayawa takara a Jihar Katsina barin Jam’iyyar ...
05/10/2026

Alh. Ibrahim Kabir Masari ne ya hana ’yan majalisar da s**a rasa Tikitin tsayawa takara a Jihar Katsina barin Jam’iyyar APC.

05/10/2026

Chairman GMTD Engr. Muttaqha Rabe Darma, PhD, ya bayar da tallafi ga wata baiwar Allah da ta haifi ‘yan uku, tare da ba ta jari domin ta samu damar fara sana’a, ta kuma ƙara samun abin da za ta riƙa kula da ‘ya’yanta da su.

Wannan taimako zai taimaka wajen rage mata nauyin rayuwa tare da ƙarfafa mata gwiwar ci gaba da kula da iyalinta.

Allah Ya saka da mafificin alheri, Ya ƙara maka arziki da ikon taimakon al’umma. 🤲❤️

Yanzu haka wakilan Engr. Dr. Muttaqha Rabe Darma Minister of Housing and Urban Development sun iso Mashi Local Governmen...
05/10/2026

Yanzu haka wakilan Engr. Dr. Muttaqha Rabe Darma Minister of Housing and Urban Development sun iso Mashi Local Government domin gudanar da rabon tallafin sana’a kashi na biyu.
(Batch 😎
Wannan tallafi yana karkashin tsarin da ake bi kai tsaye zuwa wajen da mutum yake gudanar da sana’arsa, inda za a ba shi tallafin kuɗi har ₦30,000 domin ƙarfafa sana’arsa da taimaka masa wajen bunƙasa harkokin kasuwancinsa.

Muna godiya da wannan kokari, tare da addu’ar Allah Ya saka wa Engr. Dr. Muttaqha Rabe Darma da alheri, Ya ƙara masa ikon tallafa wa al’umma.

Coordinator, GMTD
Mashi Local Government
Hon. Comrade Mustapha Uba Mashi

05/10/2026
05/10/2026

Al’ummar Jihar Katsina na ci gaba da bayyana yabo da godiya ga Engr. Muttaqha Rabe Darma, Chairman GMTD, bisa ƙoƙarin da yake yi wajen tallafa wa al’umma da kuma ayyukan da ake dangantawa da shi.

Wannan ya nuna yadda al’umma ke lura da irin gudummawar da ake bayarwa wajen inganta rayuwar jama’a da ci gaban Jihar Katsina.

Engr. Muttaqha Rabe Darma, PhD
Chairman, GMTD

Address

Katsina

Telephone

+2348146097225

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GMTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to GMTD:

Shortcuts

Share