18/09/2022
Tabbas Aminu Maƙera Shiya Fi Cancanta Ya Wakilci Katsina Ta Tsakiya A 2023 - Hon. Abba Yusuf Damale - Katsina Post Wani na hannun Daman Ɗan Takarar Kujerar Sanata Mai Wakiltar Shiyyar Katsina a ƙarƙashin Jam'iyar PDP Hon. Abba Yusuf, yayi kira ga Al'ummar Shiyyar Katsina dasu yi ruwan ƙuri'a ga Hon. Surajo Aminu Maƙera domin ganin ya wakilce a Shekarar 2023.
