DMS Hausa

DMS Hausa

Share

Samar da labarai, tareda rahotanni na cikin gida Najeriya dama ketare.

Photos from DMS Hausa's post 16/10/2025

Ku taya jama'an tsaro da Addu'a tare da fatan Galaba: Ruhotanni dake fitowa garin Rijau ta shiyyar Arewacin Jihar Neja na tabbatar da cewa yanzun haka Yan'ta'adda na cikin garin kuma suna bata kashi da Jami'an tsaro.

15/10/2025

ROHOTO AKAN ZAZZAƁIN CIZON SAURO.

Photos from DMS Hausa's post 15/10/2025

Ya Gudu Ya Bar Motarsa Makare Da Miýàgùn Kwayoyi, A Yayin Da Ya Ga Asiriñsa Zai Tonu A Shingeñ Biñcike A Garin Akwanga Dake Jihar Nasarawa

15/10/2025

Yanzu-Yanzu: Gwamnan jihar Bayelsa Mr. Douye Diri ya fice daga jam'iyyar PDP ya koma APC

Gwamna Diri Ya fice daga PDP tare da 'yan majalisar dokokin jihar 19.

15/10/2025

Labarin Wasanni/ Sports Updates.

Photos from DMS Hausa's post 15/10/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Naziru Sarkin Waƙa ya gwangwaje Matashin Mawaƙi Bilal Villa da kyautar Naira Miliyan biyu da ya yi masa alƙawari, bayan sun yi waƙa tare.

15/10/2025

Kashi 8 cikin 100 na 'yan Nijeriya ne kawai ke iya wanke hannu yadda ya kamata a cewar UNICEF

Photos from DMS Hausa's post 15/10/2025

Nan Sheik Dr. Bashir Aliyu Umar Ne Yake Nuna Hotunan Rigar Anñabì SAW Da Na 'Yarsa Nana Fadima R.A Da Jikansa, Sayyadi Hussain R.A

Photos from DMS Hausa's post 15/10/2025

BATUN TSARO A JIHAR KATSINA

Gwamnatin Jihar Katsina, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dikko Umar Radda, ta yaye tare da tura sababbin jami’an tsaro 200 na "Community Watch Corps" zuwa Kankia, Dutsinma da wasu yankuna.

Wannan mataki na daga cikin ƙoƙarin gwamnati na rage matsalolin tsaro a faɗin jihar da ma Najeriya gaba ɗaya.

Wannan karo na uku kenan da ake yaye jami’an, domin su haɗa kai da sauran hukumomin tsaro wajen kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

DMS Hausa

Photos from DMS Hausa's post 15/10/2025

Aichà Kantè Maì Ģèmù Ta Amarce, Inda Ta Auri Wani Dan Kasar Nijar Bayan Tsawon Shekaru Biyu Suna Shna Soyayya

15/10/2025

Wannan Sasanci Da Ake Yi A Jihar Katsina Tamkar Miƙa Wuya Ne, Saboda Yadda Aka Bar Ƴan Bìñdiga Da Makamai A Hannunsu, Cewar Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Dakta Mustapha Muhammad Inuwa

Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Katsina