PDP Followers
People Democratic Party (PDP) jam iya mai tarin albarka da yawan masoya (PDP Followers ♥️🔥)
14/11/2025
SARAUNIYAR JAM'IYYU CHALLENGE
Senator Bala Abdulkadir Mohammed
Inside Bauchi State
Halilu Dabai
Nura Yarima
Sarki
| | 2025
06/04/2025
Tare da jikoki
03/04/2025
Alhaji Atiku Abubakar
19/02/2025
Atiku Ne zai farfado da Martabar Najeriya ta dawo cikin hayyacinta, - Youth Awareness
Kungiyar PDP youth awareness karkashin shugabancin Comrd. Ibrahim sabiu kawo ta gano cewa Atiku shine yafi chanchanta ya zama Shugaban kasa a zaben 2027 mai zuwa.
Fitacciyar kungiyar Masu wayar da kan ya'ayan Jam'iyyar PDP na kasa, karkashin shugabancin Comrd. Ibrahim Sabiu Kawo ya bayyana cewa sunyi tattaki zuwa jihohi 7 a halin yanzu, don tattaunawa da al'umma da jin irin koken su akan yan takarkaru da ake bukatar tsayarwa a matakin shugaban kasa.
A cewar shugaban kungiyar Ibrahim Sabiu mafi yawan yan Najeriya a halin da ake ciki suna goyon bayan Atiku ne. Duba da son kawo hadin kan kasa da cigaba a Najeriya.
Musamman tabbatar da tsare-tsaren tattalin arziki yadda ya kamata wajen dawo da martbar Najeriya a idon duniya.
Ya bayyana haka ne yayin taron manema labarai da kungiyar ta gudanar a ranar Litinin. Hakazalika Shugaban kungiyar Matasa masu wayar da kan al'umma reshen jihar Kano Comrad
Umar (UDAK) kano state Chairman ya bayyana aniyarsu na ganin Atiku ya kai ga nasara don farfado da Najeriya cikin hayyacinta.
Za mu tallata PDP Kuma za mu zaɓi PDP sannan za mu sa a zaɓi PDP In sha Allahu Idan lokaci ya yi 2027
24/11/2024
Alhaji Atiku Abubakar
22/11/2024
Somewhere in 🇳🇬
Al'ummar ♥️
18/09/2024
Wasu ya'yan jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Katsina ɓangaren Dr Mustapha Muhammad Inuwa sun ziyarci Gwamnan jihar Bauchi, Dr. Bala Muhammad.
Rahotanni dai sun tabbatar da cewa sun yi wata ganawar sirri da Gwamnan wanda kuma shi ne shugaban kungiyar Gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya kan rikicin jam'iyyar ta su a jihar Katsina.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Katsina
