03/01/2020
Baka da haushin kowa Mai AA Rahamawa Filling Station. Alh. Aminu Ahmad wali
We sells at lowest Price.
03/01/2020
Baka da haushin kowa Mai AA Rahamawa Filling Station. Alh. Aminu Ahmad wali
...... KA BIYATA KUDIN DA TAKE BINKA........
A wani kauye dake karkashin karamar hukumar charanci dake jahar katsina. Wata Mata wadda tana da ya'ya har da Jikoki sun kullar wata alakar siri da wani mutum ()
Gaisuwa da fatan zamuyi sallar juma'a lafiya. Allah ya sadamu da duk alkhairan da ke cikin wannan rana,. Ameen
kada ku manta da sunan AA RAHAMAWA FILLING STATION taken mu kuma shine CIKAR DAN KASUWA SHINE CIKAR MA'AUNIN SA
Muna alfahari da cikakka kuma ingattaciya litar sannan maaikatan mu sun kware wajen iya muamala da abokannan huddan mu. Kada ku manta da sunan AA RAHAMAWA FILLING STATION.
Gaisuwa ga dumbin customers din mu a duk fadin Nigeria
Allah ya datar damu alkhairan dake cikin wannan watan. Abubawan da muke fargaba ko tsoro Allah yayi mana maganin su........... We ramain the humble AA RAHAMAWA FILLING STATION.
AA rahamawa filling station na maku murnar zagayowar ranar da aka haifi fiyayen halitta ANNABI MUHAMMAD S.A.W. Allah ya kara mana sonsa
Chikar dan kasuwa shine chikar mudunsa(ma'auni). Ta nan ne muka zarce kowa, litarmu cikakkace harda dauriya.ga mai tafiya kano ko kaduna munan a charanchi daf da makarantar yan Mata. Ga mai zuwa maiadua kuma munan a kwangwalam. Kuma na cikin garin katsina ba'abarku a baya ba munan a kan ring road kuma da sha tale talen companion F:M. Kada dai ku manta da sunan AA RAHAMAWA FILLING STATION. Allah ya sadamu da rahamarsa
Barkammu da warhaka: muna masu farin cikin sheda maku cewa mun fara saida MAi a sabon gidan manmu dake kwangwalam gaf da shiga garin maiadua, kamar dai yanda kuka sani muna alfahari da cikakka lita da kuma farashi mai rangwame. Kada dai ku manta da sunan AA RAHAMAWA FILLING STATION. ku tsaya Chak a AA RAHAMAWA FILLING STATION
140 per liter
Muna maku barka da azumin watan Ramadan da fatan Allah ya amshi ibadojin mu. Ameen