26/05/2026
Hukumar Samar Da Ruwan Sha ta jahar Katsina taci gaba da Kai Ruwa wasu unguwannin dake cikin garin Katsina.
Kamar Yadda aka saba Hukumar Samar Da Ruwan Sha ta jahar Katsina taci gaba da Raba Ruwan kyauta acikin unguwani k**ar su. Shararra Fayib., Gidan Gogalo, Tafkin Kura da saurasu wanda tankar ruwa take kaiwa acikin unguwanni cikin garin
Saboda kara tausayawa alumma na rashin ruwan da ake fama dashi wanda sak**akon aikin fadada titin cikin garin Katsina ya sanya aka tsaida bada Ruwa a wasu Hassan garin hukumar tana Kara ba Abokan hudarta Hakuri na Rashin Ruwan da zarar an Kammala aikin Komi zai daidaita
25/05/2026
Hukumar Samar Da Ruwan Sha ta jahar Katsina taci gaba da Kai Ruwa wasu unguwannin dake cikin garin Katsina Domin Saukar k**a aluma na rashin ruwa dasuke Fama dashi
Ayau ma k**ar Kullun Yauma cikin Ikon Allah Tankar Ruwa ta Kai Ruwan a Unguwar Kofar keke da Saulawa tare da unguwar 'yar'adu domin rabama Alumma Ruwa kyuata
Hukumar tana Kara ba Alumma hakuri Dan gane da wannan rashin ruwan da Ake Fama dashi Wanda aikin fadada titin cikin garin Katsina Wanda Insha Allah da zarar an Kammala aikin Komi zai daidaita
23/05/2026
Yauma Kamar Kullun Hukumar Samar Da Ruwan Sha ta jahar Katsina taci gaba da Raba Ruwan a.cikin Unguwanmi domin Saukaka masu na wahalar Ruwan da Ake Fama dashi
Yau Tankar Ruwa takai Ruwa a wajan rukunin Gidaje na fagaci dake Kofar Kaura sannan ta wuce zuwa Tashar Gagare da Saulawa duk acikin birnin Katsina Hukumar tana Kara ba Abokan Hudarta Hakuri da rashin wanna Ruwan da Ake Fama dashi
Wannan Rashi Ruwa ya samo.aslane saboda aikin fadada titin cikin garin Katsina Wanda Insha Allah idan aka Kammala Komi zai Daidai ta hukuma tana Sanar da Alumma cewa Insha Allahu lokaci lokaci za a dunga kaiwa wurare domin bada wannan Ruwan kyau
Amadadin
Kwamishinan Ruwa na Jahar Katsina.
Hon. Mannir Ayuba Sullubawa
22/05/2026
SANARWA SANARWA . SANARWA. SAYARWA
Hukumar Samar Da Ruwan Sha Ta Jihar Katsina naba daukacin Abokan hudarta musanman na cikin garin Katsina da kewayan ta na rashin ruwa da Ake fama dashi wannan ya samu ne sak**akon aikin tagwayen hanyoyin da akeyi a cikin garin Katsina.
Dan haka ana kara bada hakuri Zaran an kammala za aci gaba da bada ruwa k**ar yadda aka Saba.
Sanarwa daga jami"in hudda da jama'a na hukumar samar da ruwan sha ta jahar Katsina
Umar Lawal Tako
Amadadin
Kwamishinan Ruwa na Jahar Katsina.
Hon. Mannir Ayuba Sullubawa.
21/05/2026
Hukumar Samar Da Ruwan Sha ta jahar Katsina KalkashiƱ Jagorancin Daraktan Gudanar Da Mulki na Hukumar Abdullah Shehu kafarfda ya jagoranci tawagar wajan taron Karamar Juna sani na kwana Ukku wanda NG-SURWASH ta dauki nauyi gudanar da bada horon
Ayau 21 ga Watan Mayu 2026 NG-SURWASH kalkashiƱ majalisar dikin Duniya ke Daukar shirin da samar da ruwansha ga Alumma wannan taron na karama juna sani an gabatar taron ne lokacin zuwa lokaci domin kara basu kwarewa wajan tsabtataccen ruwansha ga alumma tate da Lalubo hanyar wadata Alumma a ko ina navmanyan birani da karkara zasu amfana da wannan shirin a fadin Nigeria
Taron ya kunshi Hukumomi dake da Alhaki da ruwan tare da kara basu horo na wuni hudu a Babban birini Tarayya Abuja tawagar ta kunshi Sakataren dundundun na Maaikata Albarkacin Ruwa Alhaji Ibrahim Dasuki da Chairman Board of Directors na hukumar Alh. Bishir Kankara.
Taron ya gidana a
Stratton Hotel Asokori Abuja
21/05/2026
Sanarwa. Sanarwa. Sanarwa. Sanarwa
Hukumar Samar Da Ruwan Sha ta jahar Katsina Tana Sanar da Abokan Hudarta na Girin Daura. da Cewa hukumar na basu Hakuri Abisa Rashi Isashe Ruwan da Ake Fama Dashi Agarin Daura da Kewayenta
Wannan ya faru ne Abisa dalilin fashewar Babban bututun ruwa daya taso daga matatar Ruwa ta *Safke Dam * zuwa garin Daura . wanda masu aikin gina Sabon titin *Ring Road* da Ake ginawa Agarin Daura
Dan haka za aga an diana bada ruwa k**ar yadda akeyi ako wane lokaci a can baya saidai wadannan rigiyoyi kadai zasu dunga bada ruwa amma hukumar tana iya bakin kokarin ta na ganin an shawo kan matsalar
Sanarwa Daga ofishin
Mukaddashin Mukaddashin Daraktan
Aikace Aikace na hukumar Injiniya Hussain Rabiu Bello
20/05/2026
Kamar Kullun Hukumar Samar Da Ruwan Sha ta jahar Katsina taci gaba da Bada Ruwa kyuata ga alummar cikin garin Katsina
A yau Laraba 20 Mayu 2026 Ankai Tankar Ruwa a Kofar Sauri domin raba Ruwa kyuata ga alummar domin Kara sauka Ka masu na rashin ruwan da Suke Fama dashi sak**akon aikin fadada titin cikin garin onKatsina
19/05/2026
Hukumar Samar Da Ruwan Sha ta jahar Katsina taci gaba da Kai Ruwa acikin unguwanni cikin garin Katsina
Yau k**ar Kullun Unguwar Tafkin Kura dake unwala suma sun samu wannan Ruwan da Ake Rabawa Kyauta ga Alumma domin Kara tausaya masu na rashin ruwan da Ake Fama dashi sak**akon aikin fadada titin cikin garin Katsina
16/05/2026
Cikin kokarin Kara Tausayawa Alumma Cikin Garin Katsina Yauma Kamar Kullun Ankai Tankar Ruwa Unguwan Tashar Gagare Yar'adua
Wanda Hukumar Samar Da Ruwan Sha Ta Jihar Katsina Take Rabawa Kyauta Acikin Unguwanni Dake Fama Da Matsalar Ruwan Sak**akon Aikin Fadada Tituna a Cikin Garin Katsina