Katsina Media TV

Katsina Media TV

Share

To promote love and respect for everyone's and stand for peace and unity.

03/06/2026

Wane Kwas Za Ka So Ɗanka Ya Karanta A Makaranta?

03/06/2026

Ku kalli yadda Hon Hamza Sulaiman ke ganawa da al'ummar kananan hukumomin da s**a saba kawo masa ziyarar barka da sallah kamar yadda ya saba duk sallah?

03/06/2026

Cigiya ! Chigiya!! Chigiya!!!
Muna chigiya danna wand ya6ata a Benin EDO state.
Yanayin okada wato haya da mashin,
Yau kima nin wata hudu(4)kenan bamu ganshiba bamuji labarin Shiba,
Munje duk inda yakamata bamuganshiba, kamar su police station prison da dai sauransu duk bamu ganshiba ga Wanda Allah yasa yaganshi sunan shi
Bilal iliya Mohammed mati .
Address
Nasarawa funtua
Gidan Alh iliya Mohammed mati
Funtua local government
Katsina state
Number waya
08036335046
O8065728313
Inn Allah yasa anganshi Akira wanan numbers din Allah yasa mudace Amin.

02/06/2026

Wa kuke ganin ya fi dacewa ya jagoranci Jihar Katsina matsayin gwamna a 2027?

- Dikko Radda

- Lado Danmarke

- Babba Kaita

01/06/2026

DA DUMI-DUMI: Hukumar Civil Defence ta gurfanar da ‘yan ƙasar China 15 da kuma ‘yan Najeriya 9 a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja bisa zargin hakar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba a jihar Nasarawa.

Photos from Katsina Media TV's post 01/06/2026

Hon. Hamza Sule Faskari sadaukin ƙasar Hausa Ɗan takarar majalisar tarayya mai wakiltar ƙananun hukumomin Faskari/Sabuwa/Ƙanƙara

Ya gana tare da sada zumunci ga jagoran siyasar ƙaramar hukumar Sabuwa Injiniya Tasi'u Abubakar Sabuwa a gidan shi dake Jihar Kaduna, a ranar Lahadi 31/5/2026,

A lokacin ganawar jagoran tare da Dan takarar Hon. Hamza Sule Faskari sadaukin ƙasar Hausa an tattauna mahimman abubuwa da zasu ciyar da al'ummar kananan hukumomi ukku gaba.

Daga cikin wanda s**a tarbi Dan takarar akwai shugaban ƙaramar hukumar sabuwa Hon. Sagir Tanimu Sabuwa da Dan majalisa Mai wakiltar Sabuwa Hon Ibrahim Danjuma Machika.

Daga cikin wanda s**a rufama Dan takarar baya akwai Sakataren karamar hukumar Faskari Hon. Mai Gora da Dan majalisa mai makiltar ƙaramar hukumar Faskari Hon. Sama'ila Bawa Faskari

30/05/2026

Gwamnoni sun fara shirin mayar da mafi ƙarancin albashi zuwa N100,000 - NGF

Kungiyar Gwamnonin Nijeriya, wato Nigerian Governors Forum NGF ƙarƙashin shugaban kungiyar gwamnan jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazaq, ta bayyana cewa yanzun haka sun fara shiri don mayar da mafi ƙarancin albashi zuwa Naira dubu ɗari, sakamakon matsin tattalin arzikin da ake ciki, albashi ba ya wadatar ma'aikata

28/05/2026

Hon. Hamza Sulaiman ya bayyana ƙwarin gwiwarsa na samun nasara a zaɓen 2027 na kujerar Majalisar Wakilai ta mazabar Kankara/Faskari/Sabuwa ƙarƙashin jam’iyyar APC.

Dan takarar ya bayyana hakan ne a gidansa da ke Faskari yayin da al’ummar ƙananan hukumomin Faskari, Kankara da Sabuwa s**a kai masa gaisuwar Sallah.

A cikin jawabinsa, ya ce:
“... Kuma insha Allah za mu ci zaɓenmu...”

Taron ya samu halartar magoya baya da al’ummar yankin domin nuna goyon baya da fatan alheri ga ɗan takarar.

Me ra’ayinku kan wannan ƙwarin gwiwa da Hon. Hamza ya nuna?

Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Faskari
Katsina