Ahmed Saleh Junior Fans.

Ahmed Saleh Junior Fans.

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahmed Saleh Junior Fans., Government Organization, Katsina.

18/04/2026

Ilimi, Nagarta, Sanin ya kamata, girma ma al'umma, kare ma mutane mutuncin su, kwato ma mutane hakkin su, chan chanta, hidim tawa Jam'iyya da kuma taimakon Al'umma shekara da shekaru yasa Al"ummar Mani da Bindawa s**a che Hon. Ahmed Saleh Jnr. Ne zai wakil che su a Kujerar Majalissar Tarraya ta Mani Bindawa a Zaben 2027 da ke tafe.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. Budaddiyar wasika zuwa ga mai girma gwamnan jihar katsina. His Excellency Malam Dikko Umar Radda P.hD

Your Excellency,
Mu Coaliation of Constituency Democratic Accountability for Good Governance (CDAGG) da ke cikin kana nan Hukumomin Mani da Bindawa, wacce kuma ta kunshi Jiga jigan yan siyasa, ma aikatan gwamnati, gamayyar kungiyoyin matasa maza da mata, malaman addini, Dattijai da masarautu muna kira ga reka da rokon alfarmar yimana abinda ya dace ta hanyar nuna chachanta akan zaben dan takarar Kujerar Constituency n mu ta Mani/Bindawa.

Your Excellency,
kaf din masu neman wannan kujerar babu wanda yayi wa Jam"iyya hidima, sama da kasa, yake kuma rike da yayan jam'iyya da al'ummar Mani da Bindawa kamar Hon. Ahmed Saleh Jnr.

Your Excellency,
Mu tuna, in may 2024 Lokacin da aka fidda forms na takarar Chiyamomi da Kansilolin kananan hukomomi, Kaf masu neman wannan Kujerar daure bakin ALJIHUN su sikai, s**a kuma chika wandon su da iska harda shi Dan Majalissar da ke chi yanzu, Jam'iyya ta shiga chikin halin kaka nikayi, ga kuma lokaci ya kure,
Your Excellency,
Hon. Ahmed Saleh Jnr ne kadai ya fiddo da milyoyin kudi daga aljihun sa, ya sayawa Kansilolin Mani goma sha daya (11) forms tare da mai girma Chairman na karamar hukuma, yakuma sayawa Kansilolin Bindawa forms suma tare da Chairman din Bindawa na karamar hukuma domin fidda Jam'iyyar APC daga kunya.

Your Excellency,
akazo lokacin Campaign, kaf din masu neman kujerar nan, babu wanda ya taimaki Jam'iyyar APC anma Ahmed Saleh Jnr ya dauki Naira Miliyan Goma (N10,000,000) yaba da gudumuwar sa a Mani Local Government yakuma dauki Naira Miliyan Biyar (N5,000,000) ya bada gudumuwar sa a Bindawa Local Government duk don Jam'iyyar APC tayi Nasara.

Your Excellency.
Akazo lokacin zabe na chiyamomi da Kansilolin kananan hukomomi, Hon. Ahmed Saleh Jnr. ya sake debo milyoyin kudi, ya kuma zo da kansa, ya zagaya, ya inganta tsaro da kuma kyautata ma al'ummar Mani da Bindawa kamar yanda ya saba domin Jam'iyyar mu ta APC tayi nasara kuma tayi Nasra baki daya a wadannan zabubbukan.

Your Excellency.
Kafin wannan lokacin, siyasar mu ta mani siyasa ce ta gida gida wacce ta kawo rarrabuwar kawuna tsakanin jiga jigan siyar Mani, anma Hon. Ahmed Saleh Jnr ya zo ya hada kan yan siyasar mu, s**azama tsintsiya daya madaurin ki daya.

Your Excellency.
A Mani Local Government, akwai rumfunan zaben da tun daga 1999 PDP ke lashe zaben su baki daya, anma saboda kyautatawa da mutunta al'umma da Hon. Ahmed Saleh Jnr yake yi, da yazo zaben 2023 baki daya wadannan daruruwan rumfunan APC che ta lashe zabukan su.

Your Excellency.
Duk wata hidama ta jam'iyya, daga revalidation, zuwa voter registration na INEC babu wadda Hon. Ahmed Saleh Jnr bai ba Jam'iyyar APC gudumuwa ba, domin samun yawan dimbin al'umma da kuma Nasarar wannan aikin a Mani da Bindawa.

Your excellency,
Hon. Ahmed Saleh junior ya rike amanar structures na gwagware foundation da gwagware contact and mobilisation a fadin ward 11 na karamar hukumar Mani a duk lokacin Sallah, azumi da Sauran wasu hidimomin su da suke bukatar taimako.

Haka zalika Your Excellency,
Hon. Ahmed Saleh junior yana tsaye wurin Bayar da tallafin kayan azumi da kuma Chefanen sallah ga shuwagabanin jam'iyya na Mani da Bindawa.
Hon. Ahmed Saleh Jnr yayi ma Siyasar Mani da Bindawa Bauta, yayi ma Jam'iyyar APC Bauta, kuma cikin yi yake bai fasa ba.
Don haka your Excellency, muna rokon wanna alfarma daga wurin ka, ka tsaida wanda Al'umma ke so, ka tsaida wanda ke da capacity, wayewa da sanin makamar aiki indai anaso aci zabe cikin sauki, a kuma samu wakilci na gari ba ma a Mani da Bindawa Federal Constituency ba, har katsina state baki daya.

Bissalam.

Abduljalal Ibrahim
President Coaliation of Constituency Democratic Accountability for Good Governance.

Hayatudeen Hassan
Secretary General. Coaliation of Constituency Democratic Accountability for Good Governance.

Photos from Mobile Media Crew's post 18/04/2026
17/04/2026

Takardar nuna sha'awar tsayawa takara da sir Ahmed Saleh Junior ya bayar dan tsayawa takara a Mani/Bindawa Fed Constituency, Allah ya tabbatar da nasara.

17/04/2026

A hada kai domin a ceci al'umma. Ahmed Saleh Junior

Photos from Mobile Media Crew's post 14/04/2026

Mashaa Allah, Allah ya baka nasara ASJ

11/04/2026

Sun ja kaja amma kai za'a barmawa da ikon Allah.

Ahmed Saleh Junior Mani/Bindawa sabuwa.

04/04/2026

Allah ke bada mulki kuma zai baka in Allah ya yadda.

Ahmed Saleh Junior MHR Mani/Bindawa Fed Constituency.

01/02/2026

Wanda Allah keso ba ruwan shi da fada, ASJ 2027

22/01/2026

Hope to have you as MHR, Ahmed Saleh Junior may your special day be filled with everything you’ve ever wished for.

17/01/2026

Sir Ahmed Saleh Junior

Allah ya hada nema da samu, Ya hadamu da nasara daga cikin taskar ka. Sabo wakilin mutanen Mani da Bindawa a majalisar kasa.

15/01/2026

Tafiyar nasara da tsari mai kyau.

Ahmed Saleh Junior MHR

Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Katsina
NIL