Barr. Abdullahi Garba Faskari Media Forum
To promote love and respect for everyone's, and stand for peace and unity.
Hope for better katsina state.
Dikko Radda dodar
BARKA DA JUMAA KATSINAWAN DIKKO
20/05/2025
Celebrating my 8th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
07/08/2023
Congratulations to our selves.
Da Duminsa: Dikko Radda ya naɗa Barr. Abdullahi Garba Faskari a matsayin sakataren gwamnatin jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina Dr Dikko Umar Radda ya naɗa tsohon mataimakin gwamnan jihar Katsina na lokacin Shema Barr Abdullahi Garba Faskari a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar Katsina
Za a iya tuna cewa tun da farko Dikko Radda ya naɗa Arc Dangiwa a matsayin sakataren gwamnatin, amma Tinubu ya saka sunansa a cikin wadanda zai ba muƙamin minista
23/01/2023
JAGORAN MU YA SHA BANBAN DA NAKU
Wanda muke karewa muke kaunar ya shugabanci Nigeria Atiku Abubakar ya iya karatun Fatiha sosai, har Sallah yana ja, akwai Musulunci da Masallaci a gidansa, ba kamar wancan wanda bai iya karatun Fatiha ba, kuma bai da wani dalili da ya hanashi koya b***e ya ja mutane Sallah
A cikin 'ya'yan Atiku Abubakar akwai Mahaddata Qur'ani da daliban ilmi, ba kamar wancan wanda har a cikin gidansa babu Musulunci, kuma kaf a cikin 'ya'yansa babu mai Sallah, ba'a ambaton Allah a gidansa sai dai zallan shirka da sabon Allah, shi da kansa ya taba cewa Allah Ya na da 'ya'ya ranar da yaje kamfen Kaduna
Yaa Allah Ka taimaki bawanKa Atiku, Ka sa ya zama alheri ga 'yan Nigeria
11/01/2023
Congratulations your Excellency barrister Abdullahi Garba Faskari for a well deserved appointment as pro Chancellor and chairman governing board of UMMARU MUSA YAR'ADUA UNIVERSITY KATSINA. For those of you who lacks knowledge about him just scroll down.
*THE MAN HIS EXCELLENCY BARRISTER ABDULLAHI GARBA FASKARI*
Barrister Abdullahi Garba Faskari belongs to two noble professions. He is both a lawyer and a an experienced teacher (not just a teacher) who has taught through the 3 levels of education, primary, secondary and tertiary.
In 1993, he transferred his service from kaduna polytechnic to the bayero university, Kano where he rose through the ranks to become a senior lecturer, head of department, and later Dean faculty of Law. During the 2nd term of the late president, Alhaji ummaru musa yaradua as a governor of Katsina state, *barrister Abdullahi garba faskari* was invited to serve his state *Katsina* as the attorney-general and commissioner for justice. When his excellency alhaji (Dr.) Ibrahim shehu shema came on board in 2017, *barrister Abdullahi garba faskari* was reappointed as attorney-general and commissioner for justice. Two years later, he was deployed to the ministry of education as a commissioner for education, in 2010 *his excellency Dr. Ibrahim shehu shema* having seen the leadership qualities in *barrister Abdullahi garba faskari* picked him as his running mate.
this clearly shows us how competent the man *his excellency barrister Abdullahi garba faskari* To fill in the wide missing gap left in UMMARU MUSA YAR'ADUA UNIVERSITY, his excellency *RT hon. Aminu Bello masari, appointed his excellency barrister *MALAM ABDULLAHI GARBA FASKARI* as the *pro Chancellor and chairman governing board of UMMARU MUSA YAR'ADUA UNIVERSITY AS THE UNIVERSITY NEEDS A COMPETENT SOMEBODY AND AGF IS THE TYPE!
ABDULLAHI YAHAYA KARFI.
CHAIRMAN AGF SOCIAL MEDIA ORGANIZATION.
MALAM
A
B
D
U
L
L
A
H
I
G
A
R
B
A
F
A
S
K
A
R
I
IS LOADING........99.99%
MASARI DODAR FASKARI SAK!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Goruba Road Street
Katsina
