Ismail lawal sardauna

Ismail lawal sardauna

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ismail lawal sardauna, Government Organization, Maiduguri Road, Katsina.

26/07/2023

Shugabancin nageria bazai tafi dai dai da al'ummarta ba har a koma wa Allah rashin Adalci daga matakin farko daga party yake farawa in ka duba nawa Buhari y sai form a takarar shi yanzun k*ma nawa tunubu ta sayi form din takara sannan nawa y ba daliget Kafin jam'iyya ta tsaida shi bayan nan k*m mance da shinkafar da aka raba ranar zabe da taliya da atamfa da kudi ba a taba president din da ya kashe rabin kudin da tunubu ya kashe ba shiya sa bahari tun farko y fada maku sai kunce gwara shi. Allah y isa APC

Send a message to learn more

10/10/2020
Photos from Ismail lawal sardauna's post 10/10/2020
Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Maiduguri Road
Katsina