22/11/2022
Sako daga bakin kwankwaso zuwa ga ya papalolo
2023: Dalilin da yasa Atiku ba zai ci Zaɓen Shugaban Ƙasa ba – Kwankwaso
2023: Dalilin da yasa Atiku ba zai ci Zaɓen Shugaban Ƙasa ba – Kwankwaso Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, Rabi’u Kwankwaso, ya caccaki Atiku Abubakar, da…
21/11/2022
Sako mai kyaw ga yan papalolo 🤣🤣🤣
Yan Najeriya Basa Bukatar Wanda Ke Cewa Kar-azabi Bayarbe Ko Inyamuri A Matsayin Shugaban Kasa– Wike
Gwamna Nyesom Wike na jihar River a ranar Litinin ya ce bai kamata ‘yan Najeriya su zabi shugaban dake s**ar wani sashe ba, a zaben shugaban kasa na 2023 ba. Wike yace Najeriya bata b…
21/11/2022
Da koi alamun mamaki ga fuskokin wadasu jigajigan pdp da s**a samu zuwa gagarumar taro na kaddamar da kanpen kansil na atiku/lado a babbar headkwatar ta dake cikin gerin katsina genin ba a gan fuskokin shema, majigiri da wadasu jigajigan PDP a wajen taron ba.
16/11/2022
Ba subutar baki bane kun gan nufi mu nan
PD+APC=DOUBLE VICTORY 🤣
15/11/2022
No amount of money would get u such crowd