Mr P, P Square Zoom 200,000 Give Away
Mr P, P Square zoom 200,000 Give away
All you need is just pay your Zoom ticket and get 200,000 just in few hours Zoom Give Away, I Mr P love you all.
NOTE:Ticket price is 10,000 to zoom 200,000
Barda Campaign Forum 2019
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barda Campaign Forum 2019, Political organisation, Katsina.
26/05/2018
Assalamu Alaikum bayan gaisuwa mai yawwa tare da fatan alheri ga shugabbanin Jama’iya na APC ni Isah Barda ina taya su marna da fatan alheri ga lashe zaben da sukayi Allah ya basu ikon jagoranci na gaskia da rikon Amana baki daya ameen bayan haka kuma ina maku barka da shan Ruwa
Amdadin Hon /Director Sepa Isah Sa’idu Barda yana ma dauka cin Muslim barka da shan ruwa dafatan Allah ya karbi ibadun mu baki daya Allah yasa mu dace Ameen hon Isah Barda
01/04/2018
Amanar Rt hon gov Masari
01/04/2018
30/03/2018
Ba dai taimakon Allah ba da kuma kai ba da yanzu Excos baya da anfani walahi
30/03/2018
Halin mutum jarinsa Sayan nagari maidai kudi gida. Bayan haka kuma hausawa na cewa mai nagari baya kirari sai dai a ishe shi gida wannan haka Hon Isah Barda insha Allah sai kayi
24/03/2018
Daurin Auran Diyar Hon Isah Sa’idu Barda kenan. A yau ranar Asabar da akayi Allah yasa alheri ya kuma basu zaman lafiya ameen . PRO Campaign Barda forum
23/03/2018
Katafilla sarkin aiki Mai girma Governor ma yana alfahari da kai wajen aiki baka da na biyu walahi idai wajen aiki ne
23/03/2018
Wadannan kayan aikin ne da mai girma Isah Sa’idu Barda ya rabo birni da kauye don in ganta rayuwar alumma kai mu dai mun gode Allah yasa yafi haka ameen
22/03/2018
Wadannan wasu talafi ne da mai girma Isah Sa’idu Barda ya bama mata masu bukatar taimako Allah ya saka mashi da alheri ameen Allah kuma ya bashi abunda ya ke nema ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Katsina
