03/04/2026
Yau Allah Cikin ikonshi yabamu Damar zagaya cikin Karamar hukumar Danja domin Yin Ta'aziyyar rashe rashe da akayi tare da Dantakarar kujerar Majalisar Tarayya Bakori/Danja ENGR YAKUBU NUHU DANJA
Allah yajikan wadanda s**a rigamu mukuma Allah ya kyautata tamu idan tazo
20/12/2021
Sanata Uba Sani ya 'dauki nauyin karatun 'ya 'yansa harzuwa jami'a tare da kyaur milyan biyu 2m ga Iyalansa bayan 'yan Bindiga sun harbe shi. - JaridarMikiya.Com
Sanata Uba sani mai wakiltar kaduna ta tsakiya a majalisar dattijan Nageriya ya dauki nauyin karatun iyalan Hon Lirwanu Gadagau tare da Bawa iyalansa kyautar ku’di naira Milyan biyu 2m…
15/12/2021
Dole Sai Sojoji Sun Bi ‘Yan ta’adda Har Maboyarsu Idan Ana So A Yi Nasara – Zulum
Taron kungiyar gwamnonin arewa maso gabashin Najeriyar wanda aka yi a karo na shida na zuwa ne yayin da matsalar tsaro a arewa maso yammacin kasar ke kara tabarbarewa.
14/12/2021
You're indeed one of the examplery leaders that will remembered always with their good deeds, Yah continue to guide and protect you my Able and interlegent commissioner.
08/03/2020
Alhamdulillah let me seize this opportunity to congratulate Hon commissioner of Health(Engr Yakubu Nuhu Danja) for the successful weeding Fatiha of his Daughter which took place yesterday, may the union last forever, Congratulations sir.
10/06/2019
MashaaAllah duk abinda Ka tasa na Alkhairi xaka ga Alkhairi, Muna taya juna murnar wannan Rana, Allah yasa Alkhairi.
21/04/2019
MashaaAllah Hakika babu abin godiya Sai Allah SWTA akan wannan Nasara damuka samu ta tabbatar Kujerar Bakori da Danja a garemu, muna mika jinjina ta mussamman ga dukkan al'Ummar wannan kananan hukumomi bisa irin juriya da hakuri kuma hadda adduoin damuka samu daga gareku Allah yasaka da mafificin Alkhairin shi. Mungode.
10/03/2019
When people are happy rejoice with them it will soon be your turn.Congratulatory message goes straight to Hon member Elected, in person of Hon Shamsuddeen Abubakar(Chiroman Dabai)For the successful conduct of Yesterdays Governortorial&State Assembly Election, which Allah SWTA on his wisdom make you to be among those that are Lucy to won the Election.one again congratulation may Allah guidance and protection continue to be with you.