05/05/2024
Babu hanyar da takai hanyar zamfa zuwa sokoto cin Hanci a Nigeria tindaga sheme zuwa sokoto a kwai gate na Jami an tsaro a qallah 20/30 soja zuwa 'yan sanda kowane gate driver saiyabiya kudi nira 200/100 inba hakaba driver bazai wuceba .abin mamaki shine zaka allon sanarwa nagargadi da number waya Dan hanacin Hanci Amma Baya da amfani Kai Allah yasa mudace amma ana zalunci da cin amanar yan kasa a Nigeria
17/11/2020
SHAHARARRIYAR JAMI'AR MUSULINCI DA QUNGIYAR IZALA TAKE GINAWA AJIHAR JIGAWA
09/11/2020
Matsayin Manzon Allah (S A W) A Wajen Allah
Kudannamuna SUBSCRIBE Our you tube channel Isah Walee Abubakar domin samun karatuttukan malaman sunah Matsayin Manzon Allah (S A W) A Wajen Allah
16/10/2020
KAITSAYE DAGA MAKARANTAR SHEIK ABUBAKAR MAHAMUD GUMI DANDUME WAJEN TARAN WALIMA
13/10/2020
ASSALAM GLOBAL UNIVERSITY HADEJIA 2020 Mai Wa'azi na Goma Shine Sheikh AHMAD TIJJANI
Kudannamuna SUBSCRIBE Our you tube channel Isah Walee Abubakar domin samun karatuttukan malaman sunnah kudaure kuyi share don wasu su anfana ASSALAM GLOBAL U...