21/04/2022
Kuyi lura da yawan adadin kalmomin dake cikin suratul (Qadr):
1 INNA
2 ANZALNAHU
3 FI
4 LAILATUL
5 QADR
6 WAMA
7 ADRAKA
8 MA
9 LAILATUL
10 QADR
11 LAILATUL
12 QADR
13 KHAIRUN
14 MIN
15 ALFUS
16 SHAHR
17 TANAZZALUL
18 MALA'IKATU
19 WARRUHU
20 FIHA
21 BI'IZNI
22 RABBIHIM
23 MIN
24 KULLI
25 AMRIN
26 SALAMUN
27 HIYA
28 HATTA
29 MADALA'IL
30 FAJR
Idan kun lura adadin kalmominta 30 ne
Sannan adadin haruffanta 114 ne kunga kenan adadin surorin Qur'ani kenan.
Sannan kalmar *(HIYA)* tazo a lamba ta *27* Wanda hakan yake nunin cewar anfi sa ran Daren lailatul qadr a daren 27 na watan Ramadan.
Wannan kuma kalmomin QADR sunzone sau ukku a wadannan lambobin *5,10 dakuma 12*
Idan kuka hada lissafin wadannan lambobin zai baku 27 ne
Kamar haka *5+10+12=27*
Wannan ma yana nuni dacewar anfi sa ran kasancewarsa a daren 27 ne.
Sannan harufan LAILATUL QADR da larabci idan kuka lissafa guda 9 ne, kuma tazone sau ukku a cikin surar kunga kenan idan kuka tara haruffan *9+9+9=27*
Ina fatan kun fahimta.Allah yasa mudace da Daren Lailatul Qadar da Albarkaddake cikin sa. Amin Ya Hayyu Ya Qayyum🙏

13/03/2022
13/10/2020