07/04/2025
"UHMM.....
ADDININ MU
AL,ADAR MU KO
SARAUTAR MU???
Haqiqa Magabatan mu, sunyi iya qoqarin su wajen ganin sungina Mamu Hanyoyin Rayuwar Mu A Cikin Mutunci,karamci Da kuma walwala... Sun sadaukar da qarfin su, Dukiyar su, mutuncin su, s**ayi haquri, s**ayi Bauta s**a jure wulaqanci s**a Inganta s**a Gina Addini don ganin mun samu tsira Da kusanci da Ubangiji, Al,ada Don musan Asali Da kuma inda muka fito , Sarauta saboda kare mutuncin,qima Da kuma Darajar kanmu , sun haqura Da Komi saboda mu.........
A kwana a tashi Yau kuma aikin Yazo Kan Mutanen Yanzu Mutane Masu ilmin Addini Dana Boko saidai bamu aiki dashi, Mutane Masu kudi Saidai taimakon Kadanne, Mutane Masu Mayan motoci Da Manyan wayan salula Na sadar Da zumunci Da mu,amala Cikin sauqi Saidai Sam Bama zumuncin....... Mutane Masu son samun matsayi,muqami,girma a Cikin Al,umma ba Don Komi ba Sai Don Neman daukar fansa,Ramuwar gayya, musgunama Wani Da Sauran Buqatar Kansu Da iyalan su.......
Kuma Wallahi komin dadewa Dolene Zamu bar wurin wadansu su zo , To Amma idan munbar wurin menene muka bar Masu Wanda Zasu taras???? Tun Yanzu Ka dubi Abubuwan dake Cikin zukatan su Ta hanyar Abubuwan da suke furtawa A fili, a comment nasu a media da kuma ayyukan su Na zahiri...... Komin Girman Ka, mutunci da qimar ka yaro zaici mutuncin Ka, Ga fadan daba, kisa Da duk Wani abunda Baka tunani.........
BARKA DA MONDAY

31/05/2023
25/05/2021
17/12/2018