20/02/2026
MAI GIRMA GWAMNA DR. DIKKO RADDA, YA NADA HON. Halilu Gilima DANDMUE A MATSAYIN MAI TAIMAKA MASA NA MUSAMMAN A JAM'IYYAR APC A JIHAR KATSINA BAKI DAYA..
Alhamdulillah, Hon. Halilu Gilima Dandmue ya sami matsayin mai baiwa gwamna shawara na musamman a fannin jam'iyyar APC a fadin jihar Katsina gaba daya.
Hakika mu al'ummar karamar hukumar Dandume mun yi murna da kasancewar wannan matsayi ga dan karamar hukumar Dandume.
A karshe mu na addu'ar Allah madaukakin sarki ya taya shi riko.
01/02/2022
Salamu Alaikum, Yan'uwa da abokanen arziki Muna neman adduo'in ku.
Allah ubangiji cikin ikon shi ya bamu Daman cika normination form na neman takaran Chairman na karamar hukumar Dandume kuma mun mayar da form.
Allah ubangiji Dan girman fiyayyen Halittu Annabi Muhammad SAW Ka Yi mana jagora a wannan tafiyan Ka tallafa mana da tallafawan Ka. Ameen thumma Ameen.
30/05/2020
Tare da girmamawa muna farincikin sanar daku daurin auren yayanmu.
Hamza Muhammad Yaro da amaryarshi
Huraira (Amira) Halilu Gilima
Wanda za'ayi insha Allahu ranar alhamis 04/06/2020,
Lokaci 2:30
Agidan Engr.yahaya Gilima
Dake No 11 yahaya Imam Rd off Rabah Rd. Malali GRA Kaduna.
Muna neman addu'arku garesu.
Naku Halilu Gilima for the family
13/04/2020
Please stay safe by practicing social distancing and staying at home.
09/01/2019
Aslm en Uwa dafatan kowa yatashi lfya
05/10/2018
Muna rokon adu'ar 'yan uwa kansamun nasara wajen zaben fidda gwani na APC na dandume Allah yaba Hon Galilu Tanko Gilima sa'a Ameen
12/09/2018
ALHAMDULILLH.....Allah yayi.
25/08/2018
Barkammu da sallah Allah shi maimaita mana Ameen
11/08/2018
Fatan alkhairi ga nutanen dandume da kewaye daga Hon Halilu tanko Gilimah