Tafidan Kaura Media Crew

Call Directions Contact the organization

Tafidan Kaura Media Crew A political page for the advertisement of the visions and missions of Senator Tijjani Yahaya Kaura.

05/11/2026
05/11/2026

Shugaba kuma ubaâś…

Allah Subhanahu wata’ala ya cigaba da kare ka ga sharrin makiyan Zamfara ta Arewa🙏

Tawagar shugaban jam iyyar APC na karamar hukumar mulkin Shinkafi da mutanenshi sun ziyarci sanata Tijjani Yahaya Kaura ...
03/11/2026

Tawagar shugaban jam iyyar APC na karamar hukumar mulkin Shinkafi da mutanenshi sun ziyarci sanata Tijjani Yahaya Kaura yanzu haka a gidanshi dake garin kaura Namoda.

A cikin ziyarar tareda y’an tawagarshi sun taya sanata Tijjani Yahaya Kaura samun Nasarar za6en fidda gwani daya gabata tareda Adduar Allah yasa ya zame ma mutanen wannan yanki Alkhairi 🙏

Abdulrahim Ibrahim

03/11/2026

Daga masarautar garin kaura Namoda.

Angabatarda jana’izar mahaifiyarmu mahaifiyar su Dan Mamman Kaura Ahmad Aminu Alqaurawie da Allah Subhanahu wata’ala ya kar6a a daren jiya bayan fama da doguwar rashin da tayi.

Distinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura tareda tawagarsa sun samu halartar jana’izar.

Muna Adduar Allah Subhanahu wata’ala ya gafartamata ya yafe mata kura kurenta.

01/11/2026

distinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura kenan yanzu haka Agidansu na kaura Namoda

30/10/2026

Ka fisu daraja da nasibi kuma basu kaika suna ba✌️

Address

Hayin Mahe
Kaura-Namoda

Telephone

+19073052882

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafidan Kaura Media Crew posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tafidan Kaura Media Crew:

Shortcuts

Share


Other Political Organizations in Kaura-Namoda

Show All