23/09/2026
KWAMATIN JAHA NA SHIRYA MUSABAQAR AL’QUR’ANI TAKA KARO NA 41 WANDA ZA’A GUDANAR A JIHAR JIGAWA YA KAWO ZIYARAR AIKI FADAR MAI MARTABA SARKIN KAZAURE
A jiya Talata 22/9/2026, babban kwanatin Jaha wanda yake shirya musabaqar Al Qu’anj ta kasa karo na 41 wanda za’ayi za’ayi jihar Jigawa ya kawo ziyarar ban girma gami da neman tabaraki da goyan bayan Mai Martaba Sarki.
Kwamatin wanda yake a karkashi shugabancin Kwamashinan Ilimin gaba da sakandare Farfesa Isah Yusuf Chamo, wanda makaddashinsa kuma kwamashinan Ilimi Matakin farko Dr. Lawan Yunusa Danzomo ya wakilta ya kunshi sauran Mambobin Kwamatin wanda s**a hada da:
Commissioner Local Govt. And Chieftaincy Affairs, Commissioner works abd Transport, Hon. Member Representing Garki, Special Adverser Tsagaya 1, E.S Islamic Education Bureau, Reps. Commissioner of Police, E. S JSSSB, Secretary LOC.
A bayaninshi Jagoran Tawagar Dr. Danzomo ya bayyana makasudun zuwansu fadar domin neman tabaraki da goyan bayan Mai Martaba Sarki domin samun nasarar gudanar da Musabakar.
A bangare daya Mai Girma Makaman Kazaure Alh. Jamilu Umar wanda ya wakilci Mai Martaba wajen karbar tawagar, tare da Sauran hakimai wanda s**a hada da Mai girma Babban liman Masallacin Juma’a na Kazaure, Mai girma Sarkin Yara, Mai Girma Jekarade, Mai girma Iya, Mai girma Barade, Mai girma Kazaure, Mai girma Kataukan ( Secreatary Emirate Council), da Mai girma Wakilin Tarihi.
A nashi jawabin Mai Girma Makama ya yabawa Mai Girma Gwabnan Jahar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA, bisa amincewarshi na daukar nauyi gudanar da Musabaqar karo 41 a Jihar Jigawa domin hidamtawa al’Qur’ani. Haka zakika ya tabbatarwa da yan kwamatin goyan bayan Mai Martaba domin samun nasar musabaqar kamar yadda Mai Martaba ya saba kasancewarshi jigo akan harkar musabaqa da hidimtawa Al’qur’ani Mai girma a ciki da wajen Jahar Jigawa. Daga karshe yayi adduar Allah yayiwa yan kwamatin jagora wajen gudanar da ayyukansu ya kuma mayar dasu gudajensu lafiya.
THE LOCAL ORGANISING COMMITTEE FOR THE 41st NATIONAL QUR’ANIC RECITATION COMPETITION TO BE HOSTED BY THE JIGAWA STATE PAYS A COURTESY VISIT TO THE EMIR OF KAZAURE
Yesterday, Tuesday, 22 September 2026, the Local Organising Committee Constituted by the Governor Mal. Umar A. Namadi, responsible for organizing the 41st National Qur’anic Recitation Competition, which will be held in Jigawa State, paid a courtesy visit to the palace of His Royal Highness, the Emir of Kazaure, to seek his blessings and support.
The committee, under the chairmanship of the Commissioner for Higher Education, Professor Isah Yusuf Chamo, who was represented by his counterpart, the Commissioner for Basic Education, Dr. Lawan Yunusa Danzomo and the Co- Chairman of LOC, comprised other members, including:
* The Commissioner for Local Government and Chieftaincy Affairs
* The Commissioner for Works and Transport
* The Honourable Member representing Garki
* The Special Adviser, Tsangaya 1
* The Executive Secretary, Islamic Education Bureau
* Representative of the Commissioner of Police
* The Executive Secretary, JSSSB
* The Secretary of the Local Organizing Committee (LOC)
* And other members
In his remarks, the leader of the delegation, Dr. Lawan Yunusa Danzomo, explained that the purpose of their visit to the palace was to seek the blessings and support of His Royal Highness the Emir, in order to ensure the successful hosting of the Qur’anic competition.
On behalf of His Royal Highness, the delegation was received by the Makaman Kazaure, Alhaji Jamilu Umar, together with other traditional title holders, including the Chief Imam of Kazaure Friday Mosque, the Sarkin Yara, the Jekarade, the Iya, the Barade, the Kazaure, the Kataukan (Secretary of the Emirate Council), and the Wakilin Tarihi of Kazaure.
In his response, the Makaman Kazaure commended His Excellency, the Governor of Jigawa State, Malam Umar A. Namadi, FCA, for approving and sponsoring the hosting of the 41st National Qur’anic Recitation Competition in Jigawa State as part of the state’s efforts to serve and promote the Qur’an.
He also assured the committee members of His Royal Highness’s support for the successful conduct of the competition, noting that the Emir has consistently been a key figure in promoting Qur’anic competitions and supporting activities dedicated to the Holy Qur’an both within and outside Jigawa State.
Finally, he prayed for Allah to guide the committee members in the discharge of their responsibilities and to grant them a safe return to their respective homes.