20/10/2025
Jagoran Gaskiya da Amana Mai Girma Hon. Salihu Adamu Yanga
muna Ιaga murya cikin farin ciki da godiya ga Allah Madaukakin Sarki saboda niβimar da ya yi mana ta kasancewar Hon. Salihu Adamu Yanga a matsayin jagoranmu, wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen inganta rayuwar alβumma ta Karamar Hukumar Kwaya Kusar.
Yanga mutum ne mai cike da hangen nesa, tsantsar gaskiya, da jajircewa. A duk lokacin da aka ambaci shugabanci nagari, an ambace shi. Ya tashi da halin tausayi, gaskiya, da kishin ci gaban jamaβa. A aikinsa babu son kai, babu nuna bambanci adalci da gaskiya ne ginshiΖin tafiyarsa.
Allah Ubangiji Ya Ζara maka lafiya da nisan kwana. Ya Ζara maka nutsuwa da Ζarfin guiwa wajen cigaba da gudanar da jagoranci na gaskiya da amana. Ubangiji Ya ba ka albarkar da ba ta Ζarewa, Ya sa albarka cikin iyalinka da duk alβamuranka.
Tabbas, adduβar iyaye da alβumma tana da tasiri matuΖa, kuma wannan bawan Allah yana cikin waΙanda adduβar jamaβa ke bi da rahma da kariya. Muna adduβa Allah Ya ci gaba da kare ka daga dukkan sharri, Ya tsare gabanka, bayanka, dama da hagunka.
Daga lokacin da Hon. Yanga ya hau kujerar jagoranci, alβamuran Karamar Hukumar Kwaya Kusar sun canza zuwa hanya mai kyau. Ya kafa misali na shugaba mai hangen nesa, mai son cigaba, wanda ba ya gajiya da taimakon jamaβa. Kowane Ιan Ζasa ya san an samu sauyi, kuma an samu shugaba mai gaskiya da amana.
Hon. Salihu Adamu Yanga Jagora wanda yake da zuciya mai taushi, mai sauraron jamaβa, mai mutunta kowa da kowa, kuma mai Ιaukar nauyin alβumma kamar yadda uba ke Ιaukar nauyin βyaβyansa.
A yau muna fatan alheri da nasara gare ka. Allah Ya ci gaba da ba ka hikima, basira, da Ζarfin zuciya wajen jagorantar alβumma cikin gaskiya da adalci.
Muna fatan ganin ci gaba mai Ιorewa a ΖarΖashin jagorancinka, da Allah Ya sanya sunanka cikin jerin shugabanni nagari da za a riΖa tunawa da su da alfahari.
Jagoran Gaskiya da Amana Hon. Salihu Adamu Yanga, mu a Kwaya Kusar muna alfahari da kai!
Allah Ya kara maka lafiya, nisan kwana, da albarka mara iyaka.
Sign Y-R-T
Yanga Reporters team
20/October/2025