Tsaftatacciyar K'ungiyar Magoya Bayan Hon. Sa'idu Hamza - D'an-Manya

Tsaftatacciyar K'ungiyar Magoya Bayan Hon. Sa'idu Hamza - D'an-Manya

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsaftatacciyar K'ungiyar Magoya Bayan Hon. Sa'idu Hamza - D'an-Manya, Government Official, Lagos.

Photos from Tsaftatacciyar K'ungiyar Magoya Bayan Hon. Sa'idu Hamza - D'an-Manya's post 17/08/2024

Ina mai jajantawa al-ummar garin Kabobi da ibtila'in ambaliyar ruwa yayi sanadiyar rasa rayukan su, muhallan su da dukiyoyin su

Allah ya jikan wanda s**a rigamu gidan gaskiya.

Allah ya bamu hakuri da juriya asarar da akayi.

Allah ya mayar da mafificin alheri.

Photos from Tsaftatacciyar K'ungiyar Magoya Bayan Hon. Sa'idu Hamza - D'an-Manya's post 20/08/2021

Assalamu alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuhu.
Bayan sallama irin ta addinin musulunci Hon. Ina mai Kara yi Maka tuni akan hanyar kabobi zuwa tashar Na-kande wacce ta had'a babbar hanyar da zata kaika Dank**a.

Mai girma Honorable da akwai kwalbati dake Barazana ga tattalin arzikin wannan yanki Musamman ta 6angaren kasuwanci saboda da akwai manyan kasuwanni da karamar hukumar Kaita ke alfahari dasu kasuwar Kagadama da kuma ta Garin Dank**a wannan itace hanyar data hada wannan kasuwanni.

Ya mai girma Hon. Gyaran wannan kwalbati ba wani aikin azo agani bane amma rashin gyarawa gibin da zai jawo ma tattalin arzikin kaita gagarumi ne kasantuwar kaka Muke fuskanta ya Kamata a duba.

Daga karshe ina mai jawo hankali ka da kira da babbar murya da a duba wannan koke namu amadadin kungiyar cigaban mutanen garin kabobi.

01/09/2019

MATSALAR DA SHUGABA MUHAMMADU BUHARI ZAI FARA TUNKARA:
Bayan kammala taron tattaunawa kan batutuwan da su ka jiɓinci cigaban
Nahiyarmu ta Afrika a ƙasar Japan, tuni shugaba Muhammadu Buhari ya dawo
gida, (Nageriya) a daren jiya, Asabat.
Babban abin da na ke fata ga Shugaba Muhammadu Buhari a kan wannan
gaɓa, ya tunkari matsalar tsaro gadan-gadan ta hanyar samar da tsarin da zai
baza jiragen yaƙi a sararin samaniya a duk yankunan da ke fama da wannan
matsala ta tsaro har ma da yankunan da ba matsalar domin riga kafi.
Misali: Jihar Katsina da ke fama da hare-haren ƴan bindiga daɗi a ƙauyuka, da
hanyar Kaduna zuwa Abuja, wacce ke fama da matsalar masu garkuwa da
mutane su nemi kuɗin fansa.
Domin tabbatar da cewar an gano mafakar ƴan ta'adda da ke cikin dazuka a
ragargaje su domin kawo ƙarshen wannan matsala gaba ɗaya.
A fahimtata, amfani da jiragen yaƙi, zai taimaka matuƙa wajen kawo ƙarshen
matsalar gaba ɗaya. Domin jami'an tsaro na ƙasa ba sa iya shiga dazukan da
ƴan ta'addan su ke shiga, k**ar yadda na gani cikin wani faifan Bidiyo da aka
naɗa a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Cikin faifan bidiyon, Jami'an tsaron su na gano masu garkuwa da mutanen a
daji, amma abin da su ka iya yi shi ne ba da kariya ko ince jagoranci ga
mutanen da su ke tafiya a kan hanyar domin ganin sun wuce lafiya.
Sannan cikin shirin ra'ayi riga na BBC Hausa a ranar Juma'ar da ta gabata, an
yi hira da wata mata daga Jihar Katsina inda ta yi bayanin cewar an samu
labarin ƴan ta'add za su shiga wani ƙauye a Jihar tun ma kafin su shiga ɗin,
amma har sai da su ka shiga su ka shafe awanni su ka cin karensu babu
babbaka su ka fice ba tare da ganin ƙeyar jami'an tsaro ba.
Tayadda kuma hatta gwamnan Jihar, Alhaji Aminu Bello Masari ya danganta
hakan da nisan jami'an tsaro da wuraren da ake ta'addancin da kuma rashin
kyan hanyoyin sufuri gami da ƙarancin kayan sadarwa ga jami'an tsaron.
Duba da waɗannan batutuwa, na ke ganin zuba jiragen yaƙi su na shawagi a
sama, zai taimaka matuƙa wajen samar da tsaro. Domin za su na ganin komai
da ke faruwa a ƙasa, tayadda kuma cikin hanzari za su kai wa al'umma ɗauki
ba kuma tare da ƴan ta'addar sun yi galaba a kansu ba.
Daɗi da ƙari, shugaban ƙasa ya kafa kwamiti mai ƙarfi ko da na sirri ne domin
sanya ido cikin manya, matsakaita, da ƙananan jami'an tsaro. La'akari da abin
da ya faru kan riƙaƙƙen mai garkuwa da mutanen nan (Wadume). Wanda aka
k**a wasu sojoji da ba shi kariya.
Da kuma abin da waccar mata daga Jihar ta Katsina ta ƙara faɗa cikin shirin na
ra'ayi riga cewar kafin ƴan ta'addar su shiga garin an samu labari kuma har an
sanar da rundunar tsaro an kuma turo jami'an tsaro, amma ba su ɗau lokaci a
garin ba su ka fice, kuma fitarsu ba jimawa ƴan ta'addar su ka shiga su ka yi
abin da su ka yi.
Kenan wannan zai ba mu fahimtar cewa ko dai wasu hare-haren ta'addanci
akwai hannun wasu jami'an tsaron a ciki, ko kuma su na gujewa tunkarar ƴan
ta'addar ne a sanadiyyar ƙaranci ko rashin kayan aiki irin na zamani da za su
iya tunkarar kowane ɗan ta'adda da shi.
Amma kafa kwamitin sirri mai ƙarfi zai taimaka wajen bibiya da nazartar jami'an
tsaron domin sanin haƙiƙanin matsalar da kuma magance ta.
Sannan k**ar yadda ƴan ta'adda su ke amfani da mashina wajen kai hare-
hare, to ya k**ata su ma jami'an tsaronmu a koyar da su irin waɗancan
dabaru na ƴan ta'addar wajen koya musu amfani da mashina kan ba wa
al'umma kariya.

mai rubutu Garba Tela hadeja

06/08/2018

The list of names for Katsina State Local Governments caretaker committee is
out check out for your Local Government.
1. Bakori Alh. Hussain T Umar
2. Batagarawa Abubakar Tsanni
3. Batsari Mannir Mua'zu
4. Baure Salisu Sulaiman Baure
5. Bindawa Lawal Jari
6. Charanchi Yusuf Abubakar
7. Dandume Haruna Abdullahi (JA)
8. Danja Isiya Dabai
9. Danmusa Sanusi Dangi
10. Daura Engr Abba Mato
11. DUTSI Ilya Mohammed Sirika
12. Dutsinma Sulaiman Namadi
13. Faskari Musa Ado
14. Funtua Lawal Sani M
15. Ingawa Ibrahim Mamman
16. Jibia Haruna Musa
17. Kafur Garba kanya
18. Kaita Engr Bello Lawal
19. Kankara Ana's Isah
20. Kankia Musa Mai Kudi
21. Katsina Abu Kari
22. Kurfi. Jabiru Abdullahi
23. Kusada Ismail Dalha
24. Malumfashi Aminu Waziri
25. Maiadua Mamman Salisu (Na Àllahu)
26. Mani Shafiu Abdu
27. Mashi Ibrahim Lawal
28. Matazu Kabir Faruk
29. Musawa Habibu Abdulkadir
30. Rimi Abdullahi Surajo
31. Sabuwa Alh. Faruq sabuwa
32. Safana Abba Dayyabu
33. Sandamu Sani Aminu Jarkuka
34. Zango Hassan Kawari
Babangida Alolo Yandoma

21/01/2018

ALHAMDULILAH

magoya baya Allah yabar zumunci

01/10/2017

57 ACHIEVEMENTS OF THE BUHARI-LED ADMINISTRATION.
SECURITY & RELATED MATTERS
1. Release of 106 Chibok girls, as well as over 16,000 persons in Boko Haram
captivity.
2. Tackling insurgency, decimation of Boko Haram in the North East.
3. Recovering 14 local governments and territories previously under Boko Haram
control in the North East, rebuilding lives of citizens there; about one million
displaced persons in the NE have returned to their communities in two years of
this administration.
4. Curbing the incidence of kidnap across the country. (Arrest of kidnap kingpins
and dismantling of kidnap cells across the country)
5. Restoring morale of the Nigerian military; re-organizing and better equipping
the Nigerian Armed Forces.
6. Purchase of 12 Super-Tucano aircrafts worth $600 million to aid the Nigerian
military’s current operations in the North East.
7. Ensuring continued peace in the Niger Delta through consistent funding of the
FG amnesty programme for ex-militants.
8. Introduction of an improved mechanism for distribution of aid to IDPs in the
North East through the establishment of the Special Intervention Programme of
the Federal Government. (Door-to-door strategy)
ECONOMY
9. Implementing the National Economic Recovery and Growth Plan (ERGP) to
aid economic recovery, taking the country out of her worst recession in 29
years, despite fall in oil prices.
10. N1.2 trillion expended on capital/infrastructure projects nationwide, a
milestone in the nation’s history.
11. Effective implementation of the Treasury Single Account, and increasing
government revenue by over N3 trillion as well as entrenching transparency and
accountability.
12. Implementation of the Bank Verification Number (BVN), thus tackling
corruption by plugging loopholes for siphoning of public fund and tracking of
illicit funds through multiple accounts
13. Ease of doing business: the Federal Government signed into law two bills
from the National Assembly (Acts are the Secured Transactions in Movable
Assets Act, 2017 (otherwise known as Collateral Registry Act) and the Credit
Reporting Act, 2017) which has facilitated access to more affordable credit for
Nigerians, fast tracked budget submissions and promotes Made-in-Nigeria
products.
14. Establishment of the Presidential Quarterly Business Forum to enhance
interaction and private sector participation in the development of the economy.
15. Institutionalizing E-governance setting the foundation for the creation of a
truly digital economy.
16. Creation of opportunities for youths to leverage innovation in technology
through the introduction of the A*o Villa Demo Day (AVDD) through which over
N700 million has been disbursed to young entrepreneurs.
17. The revitalization of the Made-in-Nigeria campaign. (Emphasis on
consumption of local products gain grounds)
18. Implementing reforms in the civil service which has led to the elimination of
over 30,000 ghost workers, thereby saving the country billions of naira monthly.
19. Massive investments in agriculture, e.g, Anchors Borrowers Programme to
improve local produce, improving fertiliser distribution and access across states
through the Presidential Fertilizer Initiative.
20. Reduction in rice imports as a result of government’s policies that has
encouraged massive rice production across Nigeria.
21. Improving transport infrastructure (rail and road); construction work ongoing
on the Lagos-Ibadan Expressway, renovation of Abuja International Airport
runway, completion of Abuja – Kaduna Railway among others.
22. Social Investment Programmes (SIP): N-Power Volunteer Scheme creating
jobs for over 200,000 (and still counting) unemployed graduates in all the 36
states and the FCT.
23. SIP: Ongoing Government Enterprise and Empowerment (GEEP) Scheme;
commenced in November 2016 in collaboration with the Bank of Industry, where
soft loans ranging from N10, 000 to N100, 000 have been given to over 189,000
market women and traders across different states.
24. SIP: Home Grown School Feeding Programme, where almost three million
schoolchildren have been fed, while tens of thousands of cooks have been
engaged in their respective states.
25. SIP: Conditional Cash Transfer (CCT) scheme, under which about 25,000
less privileged Nigerians so far are now being funded with the monthly N5,000
stipend in 9 pilot States (Bauchi, Borno, Cross Rivers, Ekiti, Kwara, Kogi, Niger,
Osun and Oyo). More beneficiaries are expected to be added in more states.
26. The establishment of MSMEs Clinics, a small Business support programme
to support entrepreneurs and small businesses in different states.
27. Establishment of One-Stop-Shops to support policies on Ease of Doing
Business.
28. The take-off of the 2nd Niger Bridge.
29. Phasing out subsidy for petroleum products, elimination of fuel scarcity and
queues in petrol stations.
30. Implementation of the FG Niger Delta new vision, a comprehensive road map
to improve livelihood and social infrastructure.
31. Improved power generation nationwide adding $500million to Nigeria’s
sovereign wealth fund and about $87million to its excess crude account.
32. The creation of the N30billion Solid Minerals Development Fund.
33. Encouraging the patronage of local contents and increasing export in
agriculture.
34. Signing of Executive Order 001 which is the promotion of transparency and
efficiency in the business environment - to ensure that public servants offer
prompt service in a predictable and transparent manner, and sanction undue
delays.
35. Signing of Executive Order 002 which is on prompt submission of annual
budgetary estimates by all statutory and non-statutory agencies of the Federal
Government including incorporated companies wholly owned by FG.
36. Bailout of cash crunch states; about N689 billion to 27 states of the
federation to pay salaries in 2015.
37. Complete refund of Paris loan deductions to states (unprecedented).
38. Implementing the 2011 UNEP report for the ongoing Ogoni clean-up process
after decades of oil spills and pollution.
39. Modification of the tax system so that it is more efficient.
40. Reforms in the airports (reconstruction of the Abuja airport runway and
ongoing work at the Lagos airport).
41. Reforms at the nation’s seaports (Issues with cargo clearance at the ports
addressed)
42. Improved duration (under 48 hours) for visa approval especially for
investors.
43. Resuscitation of the nation’s refineries which are now working at 50 percent
capacity for the first time in over a decade.
44. Eleven of the dead 33 fertilizer plants have been resuscitated while four
others are to be revived shortly and this has profound impact on the ongoing
revolution in the agricultural sector.
45. For the first time in more than 45 years, the Mambila Power Plant is set to
take off with the allocation of $5.6billion for its realization and an expected
3,050 MW output upon completion.
46. Increasing external reserves to a 13 month high of $33 billion from $29.13
billion which has surpassed the ERGPs target of $30.56 billion despite global
low oil prices and production challenges.
47. Cancellation of the Joint Venture cash calls with oil multinational
companies operating in Nigeria (For the first time in the history of the industry)
which has led to savings of billions of dollars lost to fictitious contract
payments.
48. Release of N2 billion take off grant for the Maritime University as part of
measures to address agitations in the Niger Delta region.
49. The new development bank of Nigeria (DBN) is finally taking off with initial
funding of $1.3billion (provided by the World Bank, German Development Bank,
African Development Bank, Agence Francaise De Development) to provide
medium and long term loans to MSMEs.
ANTI – GRAFT WAR.
50. Improving Nigeria’s international image and regional cooperation with
neighbouring countries in fighting insurgency.
51. Anti-corruption war: Prosecuting alleged corrupt public officers and
recovering billions of naira of stolen public funds; the successful establishment
of the whistle-blower policy.
52. Signing of Executive Order 004 – Voluntary Income Asset Declaration
Scheme (VAIDS). This aims to increase tax awareness and compliance, and
reduce incidence of tax evasion.
53. Signing of agreements with a number of nations to provide Automatic
Exchange of Information.
54. Signing of the Extradition Treaty between Nigeria and United Arab Emirates
(UAE) toward strengthening Nigeria’s anti-corruption campaign.
55. Establishment of PACAC – a think-tank that has provided leadership,
direction and also built capacity of personnel in the fight against corruption.
OTHERS
56. Eradication of polio disease in the country.
57. The introduction of the One Primary Health Centre per ward programme of
the Federal Government.

22/07/2017

Manufar Mu.
1. Kyautata zamanta kewa tsakanin alumma,
2. yantar da matasan kaita Lg.
3. samawa matasa aikin yi na dogaru da kai
4. samawa matasa aikin gwamnati permanent and pensionable.
5. tsantseni tare da alkinta dukiyar alumma kaita.
6. kyautatawa marasa galihu tare da yantar da prisoners.
7. koyawa matasan siyasa kai tsaye.
8. Hana jagaliya, lallai siyasa da sanaa ita ce gaskiya.
9. Bayyana raayi domin samar da cigaban kaita Lg
10. Hana yin wadaqa da kudin alumma yin muamala da jamaa kai tsaye wato
babu qunbiya qunbiya.

04/05/2016

A zuwa yanzu kila mun fara nazari a kan makomar karamar hukumarmu,
mun fara binxiken nemo jajirtaccen jarumin da zai shugabance mu.
Hasalin sakon da muke so isar shine; talakawa su gane irin zabin da
zamuyi, domin ceton kanmu da kanmu.
Duk irin yanayin da ake ciki mun sani sai dai mu ba wani labari, kuma zamu
cigaba da zama a cikinsa madamar muka ki yi ma kanmu kyakkyawan
zabi.
A baya mun fara haskawa, don mu gane yanda zamu samu kyakkyawan
zabi, wanda zai zame mana alheri a yau da gobe.
Babu mutumin da yake so ace mafi kaskancin cikin su shine shugabansu.
Kenan kowace al'umma tana neman gwani, jarumi, haziki, adali, fasihi kuma
jarumi, ga gaskiya da rikon amana, don ya zama shugabanta.
Sannu a hankali zamu cigaba da kawo bayanai na fadakarwa da jan hankali
don mu gane irin hanyar da zamu bi don isa ga tudun tsira.

Photos from Tsaftatacciyar K'ungiyar Magoya Bayan Hon. Sa'idu Hamza - D'an-Manya's post 02/10/2015

Shugaban Najeriya Muhammad Buhari
yana yiwa Majalisar Dinkin Duniya
Jawabi
Yau za a shiga rana ta biyu a ci gaba da
muhawarar da shugabannin kasashen
duniya ke yi a Majalisar Dinkin Duniya,
inda shugabannin ke gabatar da
jawabansu.
Batutuwan da aka fi maida hankali a
zauren Majalisar su ne
“Dawwamammun Muradun Raya
Kasashen” nan guda 17, wadanda ake
so a cimma nan da shekarar 2030.
A daren jiya ne shugaban Najeriya Mugammadu Buhari yayi jawabi a gaban shuwagabannin duniya
Shugaban Najeriya ya fara magana ne
akan Dawammamun Muradun Raya
Kasashen da aka shata guda 17,
wadanda ya kwatantasu k**ar
haka……….
Ya ce yadda aka shata wadannan
muradu sun zo da ababan
kwadaitarwa, idan ka kyale ni zan iya
ce abubuwa ne da ke da tushe. Amma
idan har ana so a cimmawadannan
muradu su yi tasiri a duniya, dole ne
sai an dauki matakan aiwatar da su.
Shugaban Najeriya, bai gaza wajen
bayyanawa zauren Majalisar babban
abinda ya ke ciwa kasar tuwo a
kwarya ba……
Ya ce “amma a yanzu, matsalar
ta’addanci ita ce abin da ke bukatar
kulawa. Yanzu haka Najeriya da
makwabtanta, da s**a hada da
Kamaru Chadi da Nijar har ma da
Jamhuriyar Benin, na aiki kafa da
kafada wajen ganin sun shawo kan
wannan matsala a karakashin hadaka
ta kasashen Tafkin Chadi. Mun hada
wata rundunar hadin gwiwa wacce za
ta tunkari ta kuma ga bayan kungiyar
Boko Haram.”
Wani batu kuma da shugaban na
Najeriya ya tabo shi ne wanda ya ja
hankulan kasashen duniya da dama,
wato batun ‘Yan matan Chibok………
Ya ce “ Shugaban Majalisa, daya daga
cikin abin da muka sa a gaba shine
mu ga cewa mun kubutar da ‘yan
matan Chibok da ransu kuma ba tare
da sun samu wata illa ba. Muna aiki
dare da rana, domin mu tabbatar da
cewa mun kubutar da su, sun koma ga
iyayensu. A koda yaushe suna
zukatanmu suna kuma cikin jininmu.”
A karshe, Muhammadu Buhari ya
kuma tabo batun cin hanci da
Rasahawa da ya yiwa kasar katutu…….
Ya ce “ bari na kara jaddada matsayin
gwamnatin Najeriya, game da
matsalar cin hanci da rashawa. Babu
gudu babu ja da baya, wajen yaki da
cin hanci da rashawa da kuma yadda
ake safarar kudaden haram.
To a yau Talata ne ake sa ran
shugaban Najeriya zai k**a hanyar
komawa gida.

Mobile uploads 02/10/2015

SUNAYEN SENATORS 84 DA S**A JADDA SUN
AMINCE DA ZABEN BUKOLA SARAKI A MATSAYIN
SHUGABAN MAJALISSA
A YAU KUDUBA KODA NAKU NIDAI BABU NAWA
1.Sen. David Umaru
2. Sen. Mohammed A. Ndume
3. Sen. Godswill Akpabio
4. Sen. Biodun Olujimi
5. Sen. Malam A. Wakil
6. Sen. Isah Hamma Misau
7. Sen. Emmanuel I. Paulker
8. Sen. Ogola Foster
9. Sen. Gershom H. Bassey
10. Sen. James Manager
11. Sen. Babajide Omowarare (Backed out)
12. Sen. Ahmadu Abubakar M.
13. Sen. Joshua M. Lidani
14. Sen. Achonu A. Nneji
15. Sen. Shehu Sanni
16. Sen. Salihu H. Egye
17. Sen. Mao Ohuabunwa
18. Sen. Mohammed S. Ohiare
19. Sen. Philip Aruwa Gyunka
20. Sen. Abdullahi Adamu
21. Sen. Samuel N. Anyanwu
22. Sen. George T. Sekibo
23. Sen. Monsurat J.A. Sunmonu
24. Sen. Jeremiah T. Useni
25. Sen. Ogba Joseph Obinna
26. Sen. Aliyu S. Abdullahi
27. Sen. Sunny Ogbuoji
28. Sen. Gilbert Nnaji
29. Sen. Bala IBN Na’allah
30. Sen. Philip Tanimu Aduda
31. Sen. Duro Samuel Faseyi
32. Sen. Kabiru Gaya
33. Sen. Muhammad Aliero
34. Sen. Bukar A. Ibrahim, CON
35. Sen. Abubakar Kyari
36. Sen. Rose Okoji Oko
37. Sen. Osinachukwu I. Ideozu
38. Sen. Matthew A. Urhoghide
39. Sen. Fatimat O Raji-Rasaki
40. Sen. Tijani Yahaya Kaura
41. Sen. Sabo Mohammed
42. Sen. Danjuma Laáh
43. Sen. Mohammed S. Lafiagi
44. Sen. Dino Melaye
45. Sen. Abdulrahman Abubakar
46. Sen. Bassey A. Akpan
47. Sen. Olanrewaju A. Tejuoso
48. Sen. Buruji Kashamu
49. Sen. Enyinnaya Abaribe
50. Sen. Samuel O. Egwu
51. Sen. David A.B. Mark\
52. Sen. Aliyu M. Wamakko.
53. Sen. Marafa Bachir Abba
54. Sen. Mohammed Hassan
55. Sen. Utazi G. Chukwuka
56. Sen. Francis Alimikhena
57. Sen. Emmanuel Bwacha
58. Sen. Joshua Chibi Dariye
59. Sen. Uche L. Ekwunife
60. Sen. Murray-Bruce Ben
61. Sen. Binta Masi Garba
62. Sen. Jang Jonah David
63. Sen. Ighoyota Amori
64. Sen. Ibrahim A. Gobir
65. Sen. Mohammed Goje, CON
66. Sen. Ahmed Rufa’i Sani
67. Sen. Ibrahim Abdullahi
68. Sen. Muhammad U. Sh*tu
69. Sen. Andy E. Ubah
70. Sen. Nelson A. Effiong
71. Sen. Rafiu Adedayo Ibrahim
72. Sen. Abdul A.M. Nyako
73. Sen. Theodore A. Orji
74. Sen. Olaka Johnson Nwogu
75. Sen. Abubakar S. Danladi
76. Sen. Yele Omogunwa
77. Sen. Stella Adaeze Oduah
78. Sen. Hope O. Uzodinma
79. Sen. John Owah Enoh
80. Sen. Peter Nwaboshi
81. Sen. Clifford A. Ordia
82. Sen. Donald Alasoadura
83. Sen. Mustapha Sani
84. Sen. Gbolahan Dada
Basiru Bala Daura.
1 min · BlackBerry Z10 ·

Want your business to be the top-listed Government Service in Lagos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Lagos