Barka da rana
Senator Sulaiman Halilu Organization
Political correctness
JUMUAT KAREEM
05/08/2021
31/05/2021
JAGORA TARE DA MAI GASKIYA
AMADADIN MAI GIRMA SENATOR SULEIMAN HALILU. WANNAN GIDA NAYIWA KOWA BARKA DA WANNAN BABBAR RANA TA JUMUA ALLAH YASADAMU DA ALKHAIRAN DAKE CIKINTA SHARRI KUMA ALLAH YA TSAREMU.
SALAM. AMADADIN MAI GIRMA SENATOR SULAIMAN HALILU WANNAN GIDA YANA MIQA TAA ZIYYA GA MAI GIRMA SHUGABAN QASA MUHAMMAD BUHARI DA KUMA DAUKACIN YAN NIGERIA SAKAMAKON WANNAN GAGARIMIN RASHI DA AKAI NA SHUGABAN TSARO NAQASA ALLAH YAGAFARTA MASU.
28/03/2021
TARO! TARO!! TARO!!!
Salam.amadadin mai girma Senator Sulaiman Halilu wannan gida yana farin cikin sanar daku cewa yana da TARO yau 28/03/2021.A cikin gidan Zoo Kano.inda zai gana dawani shahararren dan siyasa na qaramar hukumar Kumbotso.mai suna Comrade. Mai neman jamiyyar APC ta sahalemasa shugabancinta a wannan qaramar hukumar.
Lokaci. 4.30 PM.
Allah yabada ikon halarta. Amin.
16/03/2021
AMADADIN MAI GIRMA SENATOR SULAIMAN HALILU. WANNAN GIDA YANAI WA WADANDA S**A HALARCI DAURIN AURE A QANIN JAGORAN WANNAN TAFIYA A ZARIA FATAN ALLAH YASA KOWA YA ISA GIDANSA LAFIYA.WADANDA BASU SAMU HALARTA BA ADDUAR SU TA ALLAH YABADA ZAMAN LAFIYA A WANNAN AURE ALLAH YA KARBA.
12/03/2021
Mai girma jagoran wannan tafiya Yana kan hanyarsa ta zuwa Zaria daurin Auren Kaninsa Allah yadawo dashi lafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Address
Maitama
