Yan dagaji wnn gwabnatin knn,shi wnn dogon me hankali a qori mecece manufarsa?Yanayin doka shine kefara karyata,yafi qarfin hukuncine,ko hukuncine a gabansa?Wato shidai ze iya yada cuta bakomai,amma talaka daake harbewa kan shinkafa dubu 20,yasunan wnn hukuncin?
Mulkin kama karya ake a nijeriya ba damakoradiyaba
Farfado da damakoradiya datake shure shuren mutuwa
30/12/2020
Gwabnati da ital da babu duk dayane,dan wnd suke mulkarmu sune sukesa akashe alumar qasata,babban maqar yaci a qasarnan dacin amana shine direban mahaukata,dan har yanzu bansan sunan saba,abinda nafi sani mayau darine ga qarya wnn haka yak**ata nakirashi dan dabiar sace,yau 31st dec.jira muke 11 da min.59 da sakan 59, skn 1 nacika zakusan maqar yacine.Yaqi da farashi wlh qarya yake baze yuba,inhar farashin mai bedawo 30 nairaba,an bude boda dan yan taadda sushigo da abinda sukeso badan sauqi aka yiba.Megirma tsohon IGP MD.ABUBAKAR,yaja goranci yaqi da yan taadda bisa sharadai komiti yasamo kan zaren amma Ahmad sani da yari s**a karya alqawarin daakai da megirma MD ABK,masu sarauta 5,yan siyasa qarya 35,ansan wnn akai shiru.Megirma IGP,albashinsa na wata wlh seya shekara 5 becinyeba dukda alkharin nasa dayake da temakawa alumar qasa,yafi qarfin duk wani dake tunanin wani abu yk buqata like,nalura da wani abu lguda duk wnd zaabe MD seka sameshi da kishi,anan kano munada,wnd yafi shahara trabawa ma'akata welfare,medara jane kowa nasa,ga murigayi MD YUSUF,in ana fada sunanan,amma banda sharri babu abinda ake bibiyarsu dashi,dan qasarnan,mekirki shine abin wulaqantawa a wnn gwabnati tagina yan taadda.Bana tsoran kozaka tuf namutu,mutanan kawai
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Maitama
