27/05/2026
Assalamu Alaiikum Warahmatullah Munayiwa Ɗaukacin Al'ummar Karamar Hukumar Magama Barka Da Sallah 🍖🥩🍗 Dafatan Allah Ya Ƙarbi Ibadun Mu AMIN.
Taqabbalallahu Minna Waminkum.
Barkan Ku Da Sallah
Daga Shugaban Jam'iyyar APC Magama L.G Alhaji Buhari Abdullahi Ibeto ✅
27/05/2026
Assalamu Alaiikum Warahmatullah, Fatan Alheri Dakuma Yin Sallah Bukukuwar Sallah Lafiya Daga Zonal Chairman Niger Ta Arewa.
Muna Rokon Jama'a Suyiwa Neja Ta Arewa Addu'ar Zaman Lafiya Arziki Da Cigaba Da Neja Da Nigeria Dama Ƙasar Musulunci Baki Ɗaya.
Taqabbalallahu Minna Waminkum, Allah Ya Mai-maita Muna Amin.
Barkan Ku Da Sallah. Daga Shugaban Jam'iyyar Da Na Neja Ta Arewa Baki Ɗaya Hon. Yahaya Muhammed Adamu Borgu ✅
Umaru Mohammed Bago
Apc National Secretariat
APC NigerState
21/05/2026
Shugaban Jami'iyyar APC Na Karamar Hukumar Magama LG HON. ALHAJI BUHARI ABDULLAHI IBETO Ya Tabbatar Da Cewa Bayan Zaman Masu Ruwa Da Tsaki Na Jam'iyyar APC Magama L.G Ankai Ga Matsayar Yarda Da Kuma Amincewa Da Hon. Alhaji Dauda Umar ( kafanin jibrin) Amatsayin Dan Takaran Kujeran Majalisar Dokoki na ƙaramar hukumar Magama A Jahar Neja Karkashin Jam'iyyar APC.
Shugaban Jami'iyyar APC Magama HON. ALHAJI BUHARI ABDULLAHI IBETO Ya Tayashi Murna Dakuma Godewa Duk Masu Ruwa Da Tsaki Wurin Gudanar da Wannan Konseso Lafiya Lau Tun Daga Mai Girma Manomin Gomna Umaru Mohammed Bago Da Dr. Mamuda Mamman Executive Chairman Magama Da Duk Waɗan Da Sukayi Kokarin Ganin Wannan Nasarar.
APC MAGAMA 💪💯✅
RENEWED HOPE ASSURED 27 🙏
20/05/2026
Jerin waɗanda aka sanar da lashe zaɓe a Jihar Neja a zaben fidda Gwanaye na Jam'iyar APC.
Sanatoci: Shiyya ta ɗaya" Hon. Sani Kutigi, Shiyya ta biyu" Sani Musa 313, Shiyya ta uku" Abubakar Sadiq Sani Bello.
Kujerar Majalissar Wakilai:
~ Bida, Gbako da Katcha" SMA.
~ Lapai da Agaie" Hon. Mahmud Abdullahi.
~ Chanchaga" Ado Salami.
~ Bosso/Paikoro" Engr Ibrahim Dada.
~ Suleja,Tafa da Gurara" Hon. Adamu Tanko Lakwaja.
~ Shiroro, Rafi da Munya" Isma'il Musa Modibbo.
~ Kontagora, Wushishi, Mariga da Mashegu" Abdullahi Garba.
~ Magama da Rijau" Farfesa Yakubu Auna.
~ Borgu da Agwara" Hon. Jafar Mohammed Damisa.
16/05/2026
Alhamdulillah Magama Is Sealed Now 😁
Congratulations To the Consensus Candidates State Assembly And RIJAU-MAGAMA FEDERAL CONSTITUENCY.
Accept Our Congratulations 🎉👏
Alhaji Dauda Umar Kampani MHA
Hon. Prof. Muhammad Yakubu Auna MHR 💪✊💯✅
15/05/2026
RIJAU-MAGAMA FEDERAL CONSTITUENCY CONGRATULATIONS TO THE CONSENSUS CANDIDATE PROFESSOR MUHAMMAD YAKUBU AUNA
15/05/2026
The Farmer Governor HE Umaru Muhammad Bago Have Done 👍 It Also In Magama.
Gomna Ya Jagoranci Sulhun Ƴan Ƙararan Majalisar Jaha Tsakanin Kampani Da Mareveni.
Yayin Da Ya Baiwa Yusuf Mareveni Hakuri Yabarma Alhaji Dauda Kampani.
Congratulations Alhaji Dauda Kampani. 💪💪💪✅
14/05/2026
ABUJA, FCT
MAY 14, 2026
PRESS STATEMENT
APC POSTPONES HOUSE OF REPRESENTATIVES PRIMARY ELECTION TO SATURDAY, OTHER DATES REMAIN UNCHANGED
The All Progressives Congress (APC) announces the postponement of the House of Representatives Primary Election for the 2027 General Elections to Saturday, 16th May, 2026.
Previously announced Primary Election dates for the Senate, State Houses of Assembly, Governorship and Presidential primaries REMAIN UNCHANGED.
The Primary Elections will now be held as follows:
• House of Representatives - Saturday, 16th May, 2026
• Senate - Monday, 18th May, 2026
• State House of Assembly - Wednesday, 20th May, 2026
• Governorship - Thursday, 21st May, 2026
• Presidential - Saturday, 23rd May, 2026
Signed:
Felix Morka, CON
National Publicity Secretary
All Progressives Congress (APC)