28/01/2021
Rugum babba motsi hadari malfar duniya Dan shehu sulu gambari jikan muhammadu laufe Aremo bawa ..bawan Allah
Mai martaba Alh Dr Ibrahim sulu gambari .ofr sarkin ilori
Muna fatan Allah ubangiji ya karawa rayuwa jinkiri mai albarka qariqa har mahadi
M,S,A
01/01/2021
Allah ya karbi ubadodin mu albarkaci wanna rana mai tarin albarka
Jumma'a mubarak
gombawa
(M ..S ..A)
01/01/2021
Allah yasa mutuwa hutuce agaresa
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN.
Allah yayi ma Alh. Abdulkadeer Iya Pate Talban Zazzau rasuwa, ya rasu bayan 'yar Gajeruwar rashin lafiya da Fatan Allah ya ji ƙan sa da Rahama.
JANAZAH: Bayan Sallar jumaa a fadar Zazzau
01/01/2021
Allah ya amfanardamu muna godiya
NASIHA CE:
SALLAN DHUHA (WALAHA)
Shaykh bin Baaz (Rahimahullah) yace;
"Sallan walaha sunnah ce Mai karfi, mafi karancinta raka'a biyu, mafi falalanta Kuma raka'a takwas, idan mutum ya kara akan hakan babu laifi, domin ya tabbata Manzon Allah ya sallaceta raka'a takwas a lokacin fatahu Makkah".
نور على الدرب (٣٩٣-١٠)
Allah Ta'ala ya bamu ikonyi.
Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Jumma'a
01/01/2021
fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya
Allah yabamu wuni lafiya