05/08/2026
SARAKUNA IYAYEN KASA.
By-Comr Muhammad Shamsudeen
Mutanen Apawa gaskiya ku godewa wa Allah da samun irin wannan sarki kuma jagora.
Tun da mai Apawan duk duniya ya karbi karagan mulki ba bu wani abun da yasa a gaba sai ganin kawo wa kasan Apawa ci gaba da zaman lafiya.
Abaya bayan nan an ga mai martaba a zaman sabon tsare tsaren makarantar musulunci na Al'iman School of Nigeria da ke birnin Udage.
Sai gashi kuma yau ya kai ziyaran hadin guiwa zuwa ofishin Inspector General na yansanda don karfafa harkar tsaron yankin Apawa.
Muna ma uban kasan Apawa fatan Alkhairi da kuma fatan sauke wannan shugabanci lafiya.
Ran sarki ya dade.