masarautar_nasarawa

Directions Contact the organization

masarautar_nasarawa Nasarawa Emirate founded by Mal Umar Usman (Makama Dogo) founding father of the BANNI dynasty dating back to 1835 colonial era, 1835- 1859.

Mai girma Wakilin Raya kasaAllah ya iya maka
07/10/2026

Mai girma Wakilin Raya kasa
Allah ya iya maka

Maigirma IYAN NASARAWA Allah ya karawa rayuwa albarka
05/10/2026

Maigirma IYAN NASARAWA

Allah ya karawa rayuwa albarka

CIKA SOROEngr. Adamu Usman Dangaladima, Dan Marigayi Dangaladima Usman, wanda ya maye gurbin Dan uwansa marigayi Alh. Ha...
05/10/2026

CIKA SORO

Engr. Adamu Usman Dangaladima, Dan Marigayi Dangaladima Usman, wanda ya maye gurbin Dan uwansa marigayi Alh. Hamidu Usman, Allah ya jikansa da gafara.
Allah kuma ya taya ka riqo yasa a gama lafiya amin.

Barka da JUMA’AH Dan Shehu
18/09/2026

Barka da JUMA’AH Dan Shehu

ALHAMDULILLAH BARAYAN NASARAWAMai Martaba Sarkin Nasarawa Mal. Ibrahim Usman Jibril CON, ya tabbatar da nadin Alh. Adamu...
09/09/2026

ALHAMDULILLAH
BARAYAN NASARAWA

Mai Martaba Sarkin Nasarawa Mal. Ibrahim Usman Jibril CON, ya tabbatar da nadin Alh. Adamu Kasimu a matsayin Barayan Nasarawa, Allah ya Taya riqo amin

ALHAMDULILLAH SABON CIGARIMai Martaba Sarkin Nasarawa Mal. Ibrahim Usman Jibril CON, ya tabbatar da nadin Alh.Yusuf U Ji...
09/09/2026

ALHAMDULILLAH
SABON CIGARI

Mai Martaba Sarkin Nasarawa Mal. Ibrahim Usman Jibril CON, ya tabbatar da nadin Alh.Yusuf U Jibril a matsayin Cigarin Nasarawa, Allah ya Taya riqo amin

Alhamdulillah AN DAGA LIKKAFAR CIGARI IZUWA WAKILIN NASARAWAMai Martaba Sarkin Nasarawa Mal. Ibrahim Usman Jibril CON, y...
09/09/2026

Alhamdulillah
AN DAGA LIKKAFAR CIGARI IZUWA WAKILIN NASARAWA

Mai Martaba Sarkin Nasarawa Mal. Ibrahim Usman Jibril CON, ya amince da nadin Mai Girma Cigari zuwa Wakilin Nasarawa , Allah ya taya riko amin.

Innalillahi wa inna ilaihi rajiunAllah Ya karbi rayuwar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alh. Ahmad Muhammad Sani.Allah ya jika...
03/09/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
Allah Ya karbi rayuwar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alh. Ahmad Muhammad Sani.
Allah ya jikansa da gafara yasa ya huta, Allah yasa aljanna makomar sa, Allah ya ba wa Masarautar Gumel da jama’arsa hakurin rashi. A madadin Masarautar Nasarawa muna mika sakon ta’aziya ga Dokacin al ummar Gumel baki Daya.

Eid Maulud to the Entire Muslim Ummah
25/08/2026

Eid Maulud to the Entire Muslim Ummah

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiunAllah yayi wa Wakilin Nasarawa Alh. Umar Bala Mai Takalmi  rasuwa, An gudanar da Jana’...
11/08/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun
Allah yayi wa Wakilin Nasarawa Alh. Umar Bala Mai Takalmi rasuwa,
An gudanar da Jana’iza a Fadar Mai Martaba Sarkin Nasarawa Mal. Ibrahim Usman jibril, CON.

Allah ya jikan Wakilin Nasarawa ya kuma gafarta masa yasa aljanna makoma.
Amin ya rabb.

Address

No 1 Emir’s Palace
Nasarawa
962101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when masarautar_nasarawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to masarautar_nasarawa:

Shortcuts

Share

Category