05/09/2026
Aikinka, Hujjar ka.
Cargo Babban Jirgi
Wasu Kadan Daga Cikin Ayyukan Engr Abubakar Adamu Waziri Wanda Yayisu Cikin Bolewa A Ward.
* Feshin Maganin Sauro.
*Bohol na Hasken Rana a Kofar gidan Alkali Kalli
*Bohol Mai hasken rana a Makarahuta (Makabarta)
*Bohol Mai hasken rana a unguwar Bolewa.
Layin Gidan Inuwa Ba'aba (Galadima Street)
Ya raba Simon Mai amfani da hasken Rana da na Wutar Lantarki, tare d Panels a Wurare kamar haka
๐
* Solar Panel a Unguwar Bolewa (Maina Bukar Street)
*Simon a Kofar Gidan Maina Idriss.
* Simon a Makarahuta
*Simon a Bayan Karamin Asibiti
*Simon a layin Jikin Vetinary
*Simon a bayan Central Primary School
*Simon a Lungun Alkali Habu
*Simon a kofar Alkali
*Simon Maina Yusuf dake kofar sarki
*Simon a borehole dake anguwan tsohon gidan Alh Kolo Kori
*Simon a kofar gidan Baba Barde.
*Ya raba Tankin Ruwa a Wajaje Daban-daban kusan takwas
*Ya bada tallafin Takardu a Daliban Makarantar Kara Primary da Central Primary School lokacin da Suke komawa hutu.
*Yayi aikin Zaizayar Kasa Na Unguwar Masakar Makafi.
-Cargo Media Team
05/09/2026