01/12/2024
Ko gezau......
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Murtala Sule Reporters, Political organisation, Sabon Gari.
01/12/2024
Ko gezau......
01/12/2024
Kanawa Bus. Ina Abba yasaka motocin Da ganduje yasiyo domin saukakawa Al'ummar kano wajen zirga zirga.
Abba Sam Baya kishin Kano da kanawa, Ganduje yasiyo Motoci Bos Bos domin saukakawa Al'ummar kano kan kashe kuɗin da suke wajen zirga zirga.
Amma daga Hawan sa yayi watsi da wannan cigaban da ganduje yakawo...
01/12/2024
Ofishin Headmaster kenan a Kano🙄😢😢👇
09/11/2024
One word Jagoran tsaya da Ƙafarka🥰
28/09/2024
Muna yabawa Dan Bello irin wannan aiki da yayi, tabbas wannan abin koyi ne ga Al'ummar jihar kano.
28/09/2024
Kuyimana fatan Alkairi.....
11/01/2024
Rana bata karya, sai dai yan kungiya su ji kunya! Saura kiris Gawuna/Garo in Sha Allah! 😅
11/01/2024
Sabon Gwamnan Kano..
11/01/2024
Alhamdulillah Saura 'yan awanni..
Yau zamuyiwa Kantoma bugun sakwarar Legas a Abuja..
17/11/2023
ALHAMDULILLAH Gawuna yariga yazooo.
26/10/2023
If you know, you know!🥰