Dan Usmanu Bauchi

  • Home
  • Dan Usmanu Bauchi
Call Directions Contact the organization

Dan Usmanu Bauchi Dan Usmanu Bauchi is a trusted digital media platform delivering accurate, timely, and credible news.

We inform, educate, and empower communities through reliable reporting on politics, governance, development, and public affairs across Bauchi.

18/08/2026

Kasata Nigerian 🤣🤣🤣

17/08/2026

Bauchi ne ba Dubai ba🥰🤩🤪

15/08/2026

Wayyo cikina🤣🤣🤣

09/08/2026

Kada ka wuce ba tare da ka kalli wannan bidiyon har ƙarshe ba. 😂

Idan ka gane abin da ke faruwa, yi comment da 😂. Ka bi ni domin ƙarin comedy masu kayatarwa.

05/08/2026

irin wannan da mai yayi k**a?

27/07/2026

PhD TV Bauchi 📺👍

25/07/2026
🟥 PH.D NEWS HAUSAAn Yabawa Sanata Bala Abdulkadir Mohammed Bisa Gudummawarsa ga Ci Gaban BauchiSanata Bala Abdulkadir Mo...
23/07/2026

🟥 PH.D NEWS HAUSA

An Yabawa Sanata Bala Abdulkadir Mohammed Bisa Gudummawarsa ga Ci Gaban Bauchi

Sanata Bala Abdulkadir Mohammed (Kauran Bauchi) ya samu yabo bisa irin gudummawar da yake bayarwa wajen ci gaban Jihar Bauchi da jin daɗin al'ummarta.

Masu yabonsa sun bayyana cewa hikima, jajircewa da kishin da yake nunawa wajen hidimtawa jama'a sun sa ya zama abin girmamawa ga mutane da dama a faɗin jihar.

Sun kuma yi addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya ƙara masa lafiya, basira da hikima, Ya ci gaba da ba shi ikon yi wa al'umma hidima cikin adalci da gaskiya, tare da albarkace Jihar Bauchi da al'ummarta.

— PH.D NEWS HAUSA

Address


Telephone

+2347015356428

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Usmanu Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Dan Usmanu Bauchi:

Shortcuts

  • Want your organization to be the top-listed government service?

Share