Masarautar Fombina

Masarautar Fombina

Share

Official page for the Adamawa Emirate Council Yola. Adamawa State

17/02/2024

Masarautun Arewa Madallah inji Sarki San Barka. βœŠπŸ»πŸ™πŸ»

A madadin Shafin Masarautun Arewa muna taya Mai Martaba Alhaji Muhammadu Barkindo Aliyu Mustapha Lamidon Adamawa (Fombina) murnar cika Shekaru 80 a duniya. Allah ya kara mashi lafiya da tsawon kwanaki masu albarka.

Yayi Chiroman Adamawa wanda daga ita ya zama Lamido bayan rasuwar mahaifin shi Lamido Aliyu Mustapha bin Abba a 2010. Shima yana cikin diyan Sarki da aka yi masu zato tare da sakankancewa sosai a lokacin mulkin mahaifan su. Ya tashi a Katsina ne gidan Sarkin Katsina Usman Nagogo inda daga nan yayi Barewa College kafin karance-karance da yayi a nan Nigeria da kasashen waje. Yayi ayyuka da s**a fiddo shi daga ciki harda Commissioner har sau biyu. Yayi Chairman na kamfanoni da dama. Allah ya kara mashi lafiya. Amee

- Dandalin Masarautun Arewa

Photos from Masarautar Fombina's post 14/02/2024

Barka da Ranar Haihuwar Mai Martaba Sarkinmu kuma Uban Kasa.

Allah Ta'ala Ya baka ikon Hakuri da Sauke Nauyin da Allah ya dora maka, da shiryar da kai da kuma kare ka da Sharron Masu Hassana. Ameen πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

Adamawa Emirate Council
Masarautar Fombina
Lamido Palace Yola
February 14,2024

Photos from Masarautar Fombina's post 25/12/2023

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun!

Allah ya jikan SA’I HILDI Alh Yusuf Lawan Abba HAKIMI HILDI. Ameen πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

28/11/2023

Mai Martaba Lamido Adamawa ya karbi bakucin Sufeto Janar na 'yan Sandan Najeriya a yammacin yau a fadarsa dake Yola.
Allah ya karawa Lamido lafiya da nisan kwana. Ameen πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

Adamawa Emirate Council
Masarautar Fombina
Lamido Palace Yola
November 28, 2023

Photos from Masarautar Fombina's post 25/11/2023

Allah ya karo shekaru masu Albarka! Waziri Adamawa. πŸ‘‘βœŠπŸ»

24/11/2023

Barka da Juma’ah! Mai Mulki da Kayan Mulki.
Allah kara lafiya da tsawon rai. Ameen πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

18/11/2023

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!

Mai Martaba Lamido Adamawa. Alh Dr. Muhammadu Barkindo Aliyu Mustapha Ph.D CFR Shugaban Majalisar Sarakuna na Jihar Adamawa, Jagoran Tabital Pula’aku na Duniya baki daya.

Na Farin cikin Gayyatarku zuwa nadin Sarautar da za’ayiwa Hakimai hudu (4).
1- Alh. Zubairu Adamu Mustapha. a matsayin (Hakimi yola).
2- Alh. Muhammadu Abba Isa Mustapha. a matsayin (Hakimi Namtari).
3- Alh. Abubakar Aliyu Mustapha. a matsayin (Hakimi Nasarawo Abba).
4- Barr. Musa Abdu. a matsayin (Hakimi Karewa).

Wanda da yardan Allah ya za’ayi..
Ranar. Asabar 06 ga watan Junairu Shekara 2024
Wuri. Fadar Mai Martaba Lamido Adamawa
Lokaci. Karfe 10:00am na safe
Allah ya bada ikon zuwa. Ameen

Adamawa Emirate Council
Masarautar Fombina
Lamido Palace Yola
November 18, 2024

18/11/2023

Mai Girma Tsohon Chiroma Adamawa wanda shine Mai Martaba Lamido Adamawa na yanzu
Allah ya kara Lafiya da Tsawon Rai. Ameen πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

Photos from Masarautar Fombina's post 26/10/2023

Mai Martaba Sarkin Dutse Alh Hameem Nuhu Sanusi ya ziyarci Mai Martaba Lamido Adamawa a fadarsa a yola.
Allah ya kara zumunci

Adamawa Emirate Council
Masarautar Fombina
Lamido Palace Yola
October 25, 2023

02/10/2023

Sabon Hakimin Gundumar Jimeta na Riko. Alh Lawal Gidado Allah ya baka ikon sauke nauyi. Ameen πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

30/08/2023

Modibbon Adamawa 🀴
Allah ya kara lafiya. Baba

Want your business to be the top-listed Government Service in Yola?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Yola