04/06/2026
Idan wani mutum Ya tambaye ka me Atiku yayi a Adamawa. A matsayin shi na Mataimakin Shugaban Kasa (VP).
Kafin ka bashi amsa Ka duba waye shi ???
Sai ka tambaye shi me:
1. Me Namadi Sambo yayi a Kaduna?
2. Me Goodluck Yayi Bayelsa?
3. Me Osibanjo Yayi a Lagos?
4. Me Kashim Shetima yayi a Borno?
Idan ya baka amsa, ba tare da kawo Maka ayyukan su ba.
Sai ka Bashi sunan da ya dace dashi.
To bakauye ne Bai San ko Ina ba sai Adamawa.
Kuma Bai San komai ba.
A takaice:
Dan Hassada ne.
Dan bakin ciki ne.
Kuma bakauye ne putuk👌👌👌👌👌.