Buhari Sallau

Call Directions

Buhari Sallau BSOM is a Non-Profit Socio Political Platform aimed at equipping the average Nigerian's with necessa

10/22/2026

Mallam Alwan Hassan , All Progressives Congress Presidential Campaign Spokesperson, has highlighted what he describes as the President Tinubu Asiwaju Bola Ahmed Tinubu administration’s efforts to address longstanding pension liabilities and improve retirement benefits for civil servants.

Speaking on President Bola Ahmed Tinubu’s record in public service, Alwan stated that the President had approved the settlement of ₦758 billion in outstanding pension liabilities dating back to 2007. He also cited payments made to 958 retired civil servants towards obligations inherited from previous administrations.

Alwan further highlighted the introduction of the Early Exit Benefit Scheme, contrasting it with the discontinuation of gratuity payments under former President Olusegun Obasanjo’s administration.

“If you are a civil servant today and you want to retire, before tomorrow, your 12 months’ salary has already been put together before you retire,” Alwan stated, underscoring what he described as the administration’s commitment to improving retirement benefits and strengthening the welfare of public servants.

10/22/2026

Mallam Alwan Hassan ( ) On 's Prime Time Pointed Out The Achievements Of President Bola Ahmed Tinubu's ( ) Administration Especially In Technological Advancement.

The Spokesperson APC Presidential Campaign Council Noted The Great Achievements Of Particularly In Assembling Surveillance Drones, Manufacturing Electric Vehicles And Producing Arms And Am******on In Partnership With DICON.

He Added "Last week, you had the EVC of NASENI sitting in this same seat. He told you how NASENI has assembled over 2,500 drones , surveillance drones. What that agency has achieved, no previous government has achieved."

.

10/22/2026

Mallam Alwan Hassan, Presidential Campaign Spokesperson, has highlighted the impact of President Bola Ahmed Tinubu’s () administration on education infrastructure, particularly across Northern Nigeria.

Speaking on ’s Prime Time with Charles, Hassan noted that while President Bola Ahmed Tinubu was a presidential candidate in 2023, he will approach the 2027 election as an incumbent President whose record in office will shape voters’ decisions.

He pointed to interventions by the Universal Basic Education Commission (UBEC NIGERIA), which has renovated 287 primary schools nationwide in partnership with state governments, covering more than 4,000 classrooms.

According to him, the intervention goes beyond classrooms, incorporating a whole-school approach that includes solar power systems, boreholes, fencing, sanitation facilities and digital integration.

He also highlighted the deployment of ICT resources to more than 2,000 classrooms across the country, describing these interventions as part of the administration’s broader investment in basic education.

Alwan Hassan maintained that such tangible developments, particularly in Northern communities, will contribute significantly to the President’s re-election prospects in 2027.

Nentawe shedrack

Sauye-sauyen Tinubu suna gina Nijeriya mai ƙarfi, Idris ya shaida wa ƙungiyar mataMinistan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai,...
10/22/2026

Sauye-sauyen Tinubu suna gina Nijeriya mai ƙarfi, Idris ya shaida wa ƙungiyar mata
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yake aiwatarwa na aza harsashin gina Nijeriya da tattalin arziki mai ƙarfi. Ya kuma yi kira ga mata da su taimaka wajen bayyana manufofin gwamnati ga ’yan ƙasa.

Idris ya bayyana hakan ne a ranar Laraba a Abuja, lokacin da jagorar ƙungiyar "Women of Influence for Tinubu 2027" ta ƙasa, Hajiya Hauwa Farouk Ibrahim, ta jagoranci tawagar ƙungiyar zuwa ziyarar girmamawa a ma’aikatar.

Ya ce cire tallafin man fetur da haɗa farashin canjin kuɗin waje tsauraran matakai ne, to amma wajibi ne domin magance matsalolin tattalin arziki da s**a daɗe suna addabar ƙasar nan, daidaita harkokin kuɗaɗen gwamnati da samar da damarmakin cigaba mai ɗorewa.

A cewar ministan, sauye-sauyen sun ƙara yawan kuɗaɗen da gwamnatocin tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi za su iya amfani da su wajen gina ababen more rayuwa, samar da muhimman ayyuka da aiwatar da sauran shirye-shiryen cigaba.

Ya ce: “Waɗannan matakai masu wuya ne, amma an ɗauke su ne domin amfanin ƙasar mu.”

Ya buƙaci ƙungiyar da ta ƙara ƙaimi wajen wayar da kan jama’a, ta hanyar bayyana dalilan da s**a sa aka aiwatar da sauye-sauyen, manufofin su da kuma damarmakin da za su samar domin cigaban ƙasa.

Idris ya sake jaddada aniyar ma’aikatar ta yin aiki tare da ƙungiyoyin da ke taimaka wa jama’a su fahimci manufofin gwamnati. .

Ya amince da buƙatar ƙungiyar ta naɗa shi a matsayin majiɓincin ta, tare da alƙawarin naɗa jami’in hulɗa da zai taimaka wajen daidaita ayyukan haɗin gwiwa.

Tun da farko, Hajiya Hauwa ta ce an kafa ƙungiyar "Women of Influence for Tinubu 2027" ne domin tattara mata ’yan Nijeriya wuri guda, tare da amfani da jagorancin su da tasirin su a cikin al’umma wajen tallafa wa cigaban ƙasa da gwamnatin Tinubu.

Ta ce ƙungiyar ta fara gudanar da ayyukan ta a Jihar Kano, kuma tana faɗaɗa su ta kafafen sadarwa na zamani da shirye-shiryen da ake gudanarwa a cikin al’umma domin hulɗa da mata da sauran ’yan ƙasa a faɗin Nijeriya.

Hajiya Hauwa ta gode wa ministan bisa karɓar tawagar ƙungiyar, tare da neman haɗin gwiwar ma’aikatar wajen ƙarfafa shirye-shiryen wayar da kan jama’a da hulɗa da su.

10/22/2026

APC 2027 PRESIDENTIAL CAMPAIGN FLAG-OFF RALLY

Venue: Kaduna Township Stadium, Kaduna State

Date: Saturday, 24 October 2026

Time: 10:00 a.m.

10/22/2026

Mallam Alwan Hassan Presidential Campaign Spokesperson, joins Charles on TV's Prime Time to discuss President Bola Ahmed Tinubu's Asiwaju Bola Ahmed Tinubu record in office and the arguments for his re-election.

During the interview, Alwan challenged the interpretation of the President's earlier statement on electricity, arguing that it has been quoted out of context. According to him, the President's position was that Nigerians should not vote for him if he failed to provide a convincing explanation for not resolving the country's power challenges.

Alwan also highlights what he describes as progress in the power sector under the Tinubu administration, citing the approval of over N4 trillion for electricity metering as part of efforts to address longstanding challenges in power distribution.

He explains that widespread metering is an important step towards improving accountability, billing transparency and efficiency in the electricity sector.

According to Alwan, the administration has begun implementing measures to address these challenges, and that further progress will be made over the next four years by building on the initiatives already started.

10/22/2026
Mohammed Idris Ya Bukaci Kafofin Yaɗa Labarai Su Guji Yaɗa Labaran ƘaryaMinistan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Al'umma, M...
10/22/2026

Mohammed Idris Ya Bukaci Kafofin Yaɗa Labarai Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Al'umma, Mohammed Idris, ya yi kira ga kafofin yaɗa labarai a Najeriya da su ƙara himma wajen tantance sahihancin labarai tare da guje wa yaɗa bayanan ƙarya da labaran da aka ƙawata don tayar da hankali, musamman yayin da zaɓen 2027 ke ƙaratowa.

Ministan ya yi wannan kiran ne ranar Alhamis a Abuja, yayin ƙaddamar da sabon tsarin haɗa sassan aikin jarida na kamfanin Media Trust Group, mai wallafa jaridar Daily Trust.

Idris ya ce kafofin yaɗa labarai na da muhimmiyar rawar da za su taka wajen tabbatar da cewa sahihan bayanai ne ke jagorantar rahotanni da sharhin da ake gabatarwa ga al’umma, ba son zuciya ko muradin siyasa ba.

Ya bayyana cewa yayin da zaɓen 2027 ke ƙaratowa, za a samu ƙaruwar saƙonnin siyasa, zarge-zarge da martani tsakanin masu ruwa da tsaki, lamarin da ke buƙatar ’yan jarida su riƙa bincika sahihancin duk wani bayani kafin yaɗa shi.

Ya ce, “Yayin da Najeriya ke tunkarar babban zaɓen 2027, nauyin da ke kan kafofin yaɗa labarai zai ƙara girma.”

Ministan ya yi gargaɗin cewa bai kamata kafofin yaɗa labarai su fifita saurin fitar da labari ko jan hankalin masu karatu a kan sahihancin labari ba, yana mai cewa irin wannan ɗabi’a na iya jawo asarar amincewar da jama’a suke da ita ga kafafen.

Ya jaddada muhimmancin bin ƙa’idojin aikin jarida da s**a haɗa da adalci, gaskiya, bayyana bayanai yadda suke da kuma bambance ra’ayi da sahihin labari.

Idris ya kuma yi gargaɗin cewa wasu ’yan cikin gida da na ƙasashen waje na iya amfani da lokacin siyasa wajen yaɗa bayanan ƙarya da za su iya haddasa rashin fahimta da barazana ga zaman lafiyar ƙasa.

Saboda haka, ya buƙaci hukumomin yaɗa labarai su zuba jari wajen horas da ma’aikatansu tare da samar musu da kayan aikin tantance sahihancin bayanai. Ya kuma bukaci kafafen da su riƙa haɗin gwiwa wajen yaƙi da yaɗa labaran ƙarya, duk da gasar da ke tsakaninsu.

Ministan ya ce bunƙasar fasahar (AI), da s**a haɗa da hotunan bogi da bidiyoyin da aka ƙirƙira ko sauya wa, sun ƙara wahalar da aikin tantance sahihancin bayanai.

Ya bayyana cewa sahihancin bayanan da jama’a suke samu zai taka muhimmiyar rawa wajen gina amincewa da tsarin dimokuraɗiyya.

Ya ce gwamnatin tarayya na ƙarfafa shirye-shiryen wayar da kan jama’a kan yadda za su tantance bayanan da suke samu, ciki har da ƙoƙarin da ya taimaka wajen kafa Cibiyar Ƙasa da Ƙasa ta Wayar da Kan Jama’a kan Kafofin Yaɗa Labarai da Bayanai ta UNESCO, mai matsayi na 2, a Abuja.

Ya ƙara da cewa gwamnati na kuma tattaunawa kan yadda za a yi amfani da fasahar AI cikin tsari da ɗaukar matakan da s**a dace a harkar yaɗa labarai.

Idris ya sake jaddada cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na kallon kafofin yaɗa labarai a matsayin abokan hulɗa masu muhimmanci wajen ci gaban ƙasa da inganta dimokuraɗiyya.

Ya ce gwamnati na goyon bayan ’yancin aikin jarida da kuma rawar da ’yan jarida suke takawa wajen bincikar ayyukan hukumomin gwamnati da tambayar masu riƙe da madafun iko.

Sai dai ya bayyana cewa ya kamata a haɗa ’yancin aikin jarida da samar da hanyoyin da za su tabbatar da dorewar tattalin arzikin kamfanonin yaɗa labarai, yana mai cewa aikin jarida ba hidima ga al’umma kaɗai ba ne, har ma da sana’ar da ke samar da ayyukan yi da bayar da gudummawa ga tattalin arzikin ƙasa.

Da yake magana kan sabon tsarin aikin jarida na Media Trust Group, ministan ya ce matakin ya nuna yadda kamfanin ke ƙoƙarin dacewa da sauye-sauyen da ke faruwa a harkar yaɗa labarai, inda jama’a ke buƙatar sahihan bayanai ta jaridu, rediyo, talabijin da kafafen intanet.

Ya taya shugabanci da ma’aikatan kamfanin murna bisa wannan ƙoƙari, tare da ƙarfafa musu gwiwar mayar da sabon tsarin cibiyar ƙirƙira, binciken zurfi da yaɗa labarai bisa ƙa’idojin aikin.

Ministan ya kuma buƙaci kafofin yaɗa labarai su riƙa ba da kulawa ga labaran nasarori da abubuwan alheri da ke faruwa a Najeriya, ba wai mayar da hankali kan matsaloli da gazawa kawai ba.

Ya ce bai kamata a ɗauki aikin jarida a matsayin sana’ar adawa da gwamnati a kowane lokaci ba, domin labaran abubuwan da ke tafiya yadda ya kamata su ma sun cancanci kulawa kamar yadda ake ba rahotannin gazawa da matsaloli.

Ya buƙaci ’yan jarida su ci gaba da kare ’yancin aikinsu tare da bayar da gudummawa wajen samar da sahihin bayani da ci gaban ƙasa.

Manyan baƙin da s**a halarci taron sun haɗa da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin; Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi; da Darakta-Janar na Hukumar Bunƙasa Fasahar Sadarwa ta Ƙasa (NITDA), Kashifu Inuwa, da sauran manyan baƙi da masu ruwa da tsaki a harkar yaɗa labarai.

Address

610 Madison Avenue, Apt 1
Albany, NY
12208

Telephone

+16463314426

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Buhari Sallau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share